Kano: Al’umma Na Kokawa Kan Wata Sabuwar Ta’ada ta ‘Yan Adaidaita Sahu

Wasu daga cikin mazauna birnin Kano sun yi ƙorafi a kan wata sabuwar ta’ada da wasu daga cikin matuƙa baburan Adaidaita ke yi na rashin kunna fitilarsu da daddare yayin da suke tuƙi, wanda hakan na iya yin sanadiyyar aukuwar haɗura, yayin tsallaka titi.

Post masu alaƙa

Atiku ya naɗa El-Rufai cikin mambobin kwamitin yaƙin zaɓensa

Yara mata 4 sun rasu a hatsarin kwale-kwale a Jigawa

Ba na jin haushin abokaina da suka yi shiru kan tsare ni — El-Rufai