‘Yan Sanda Sun Cafke Wasu Matasa 2 Bisa Zargin Kisan Kai

Rundunar yan sandar jahar Kano ta yi nasarar cafke wasu matasa biyu bisa zarginsu da kashe wata matashiya a karamar hukumar  tudun wada ta Jahar kano.

Kakakin rundunar yan sandar jahar Kano SP Abudullahi Haruna ne ya tabbatar da afkuwar wannan al’amari.

Post masu alaƙa

2027: ADC ta zargi Kwankwaso da yi wa Tinubu aiki

Zaɓen 2027: Rundunar yan sanda jihar Kano ta ba da tabbacin tsaro,tare da yin gargaɗi kan yada labaran ƙarya

NDLEA Ta Kama Mutane 1,860, Ta Kwace Ton 5.4 na Miyagun Ƙwayoyi a Kano.