Za’a fara sabon kakar wasanni na Premier Leagua a daren yau.

A daren yau ne dai za’a fara kakar wasa ta shekarar 2024/2025. Inda Manchester United zata ɓarje gumi da ƙungiyar kwallon ƙafa ta Fulham. Bayan hutun ƙarshen kaka da akayi yi, za’a fara murza leda tsakanin ƙngiyoyi 20 da ke fafatawa a gasar ta premier league ɗin.  A kakar da tab wuce dai Manchester City ita ce zakara, to sai dai akwai ƙungiyoyi irinsu Arsenal, Liverpool, Manchester United da ma Tottenham da suke harin lashe gasar.

Post masu alaƙa

JIGAWA: ‘Yan siyasa sun rattaba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya gabanin zaben 2027

Yan sanda sun kama mutane 79 tare da kwato kwayoyi da makamai a bikin Takutaha a Kano.

Yan sanda sun kama wanda ake zargi da damfarar masu neman aikin gwamnati Naira miliyan 40.