• Home  
  • Sojin Najeriya sun kashe ‘yan ta’addar ISWAP 38 a jihar Borno.
- Babban Labari

Sojin Najeriya sun kashe ‘yan ta’addar ISWAP 38 a jihar Borno.

Kakakin rundunar da take yaki da yan ta’adda a arewa maso gabashin najeriya Llaftanar Kanal Sani Uba ne ya sanar da hakan cikin wata sanarwa daya fitar a yau asabar. Sanarwar tace yan ta’addar sun kai wani sansanin sojojin hari a yakin mandaragirau dake jihar Borno to amman sojojin suka bude musu wuta. Kamar yadda […]

Kakakin rundunar da take yaki da yan ta’adda a arewa maso gabashin najeriya Llaftanar Kanal Sani Uba ne ya sanar da hakan cikin wata sanarwa daya fitar a yau asabar.

Sanarwar tace yan ta’addar sun kai wani sansanin sojojin hari a yakin mandaragirau dake jihar Borno to amman sojojin suka bude musu wuta.

Kamar yadda ya bayyana sojojin tsanan ta wuta kan yan ta’addar wanda yasa suka sami kashe guda 38.

Sanarwar tace daga nan kuma sojojin sama suka kawo dauki inda suka bude musu wuta ta sama.

Ta kuma bayyana cewa sauran yan ta’addar sun zubar da makaman su inda tsere zuwa daji.

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai