Sojojin Najeriya sun ce mayaƙan ISWAP shida sun miƙa wuya
Sojojin Najeriya sun ce aƙalla mutum shida da ake zargin mayaƙan Boko Haram tsagin ISWAP ne sun miƙa tare da iyalansu a jihar Borno da ke arewa maso gabashin ƙasar. Mai magana da yawun rundunar Operation Hadin Kai Captain Mohammed Goni ne ya sanar da haka, inda ya ƙara da cewa binciken farko-farko ya nuna […]










