Shugaba Tinubu Ya Bada Umurnin Kammala Titin Abuja Zuwa Kano
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ba da umarnin kammala aikin babbar hanyar Abuja zuwa Kano cikin wata 12 masu zuwa kamar Yadda Mai magana da yawun fadar shugaban Sunday Dare, ya sanar.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ba da umarnin kammala aikin babbar hanyar Abuja zuwa Kano cikin wata 12 masu zuwa kamar Yadda Mai magana da yawun fadar shugaban Sunday Dare, ya sanar.
Direbobin manyan motocin dakon kaya da ke jigila daga Arewaci zuwa yankin Kudu maso Gabashin Najeriya, sun gudanar da wani gangami inda suke zargin ƴan awaren Biafra da kai musu hare-hare tare da ɗora musu tara mai dimbin yawa.
Ma’aikatan hukumar samar da ruwan sha ta jihar Kano sun janye yajin aikin da suka shiga a ranar 26 ga watan Fabrairun 2025, akan rashin fara biyansu sabon tsarin mafi ƙarancin albashi.
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya nada Birgediya Janar Kunle Nafiu a matsayin sabon Darakta Janar na Hukumar Kula da Hidimar Kasa (NYSC).
Ɗalibar Jami’ar Tarayya ta Gusau Zarah Abubakar Shehu, ƴar shekaru 21 ta rasu a hannun masu garkuwa da mutane bayan ta kwashe watanni huɗu a tsare.
Shugaba Tiani Na Nijar Ya Jagorancin Bikin Ɗaga Tutar Ƙungiyar AES
FRSC Ta Kama Motoci Sama Da 350 Lambobin Jabu
Al’ummar garin Gano dake karamar hukumar Dawakin Kudu, sun yi wa gwamnatin Kano Al-Qunut, kan zargin ta da yunkurin kwace musu Gonaki.
Daga : Shareep Khaleepha Sharifai Rundunar ’Yan Sandan Najeriya ta ɗora laifin ɓacewar bindigogi 3,907 a hannun jami’anta a kan sakaci da kuma ƙarancin iliminsu wurin kula da makamai. Da take ƙarin bayani kan yawaitar ɓacewar bindigon, rundunar ta ɗora laifin ci gaban matsalar a kan abin da ta kira “sakacin” manyan jami’ai wajen tura […]
Rahotanni daga jihajihar Zamfara Arewa maso yammacin Najeriya na cewa wasu magoya bayan jam’iyyun adawa na AAC da PDP sun sauya sheka zuwa jam’iyyar APC.