Yan Sanda Sun Kama Mai Safarar Alburusai A Jarkar Manja

Jami’an yan sandan birnin tarayya Abuja, tare da hadin gwiwar kungiyar masu sufurin motocin haya ( NURTW) sun samu nasarar kama Alburusai 488 da aka boye su a cikin jarkar Manja. Mukaddashin kwamishinan yan sandan birnin tarayya Abuja, mai kula da aiyuka na musamman, DCP Ishaku Sharu, ne ya tabbatar da hakan a lokacin da […]

Read more

NIDCOM Ta Ceto Yan Nijeriya 956 Daga Gidan Yarin Libiya

  Daga : Abubakar Abdulkadir Kurawa Hukumar da ke kula da ‘yan Nijeriya mazauna Ƙasashen Ƙetare (NIDCOM) ta ce an kuɓutar tare da mayar da ‘yan Nijeriya 956 daga gidajen yarin kasar Libya a cikin watanni ukun farko na shekarar 2025. Hakan ya biyo haɗin gwiwar da hukumar NIDCOM ta samu tare da hukumar da […]

Read more

Kananan Yara Sama Da Miliyan 1 Za Su Rasa Tallafin USAID

Asusun kula da ƙananan yara na Majalisar Dinkin Duniya ya ce yara miliyan ɗaya da dubu ɗari uku, ƴan ƙasa da shekara biyar masu fama da ƙarancin abinci mai gina jiki ne ke fuskantar barazanar daina samun tallafi a ƙasashen Habasha da Najeriya. UNICEF ya ce nan da watanni biyu abinci mai gina jiki da […]

Read more