Sojojin Sudan Sun Kwace Iko Da Babban Bankin kasar 

Rahotanni na cewa sojojin Sudan a ranar Asabar sun kwace wasu muhimman gine-gine a tsakiyar birnin Khartoum, ciki har da babban bankin kasar daga hannun dakarun Rapid Support Forces (RSF), bayan sake ƙwace fadar shugaban kasar.

Post masu alaƙa

Rundunar yan sandan jihar Kano ta kama wanda ake zargi da garkuwa da mutane,sannan an kwato Drone.

Ƙungiyar kare haƙƙin Musulmi ta buƙaci a biya diyyar masu haƙar ma’adinai 37 da suka rasu Neja

Iran ta sanar da harbo jirgin leƙen asiri mara matuƙi a Mashigar Hormuz