“Har yanzu ba’a fara biyan sabon albashi ba, sai ga wannan abun ban tsoro -Ajearo
Shugabancin ƙungiyar Ƙwadago na ƙasa ƙarƙashin jagorancin Kwamared Joe Ajearo, tayi kira da gwamnatin tarayya da ta gaggauta soke ƙarin kuɗin fetur da tayi, inda suka bayyana cewa wannan abu ne mai matuƙar bayar da tsoro. Duba da har yanzu ba’a fara biyan sabon mafi ƙarancin albashi na Naira dubu 70 ba. Shugaban Ƙungiyar NLC […]