Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

Alarammomi sun amince da tsarin haɗa ilimin boko da na addini a Jigawa

Gwamnati za ta mayar da yara 5,000 makaranta a Jigawa

Ba mu ƙarƙare batun sauya kayan NYSC ba – Ministan Matasa

Sojojin da suka yi juyin mulkin a Nijar sun amince su tattauna da ECOWAS

Muhammad Auwal SuleimanAugust 13, 20230

A wani ci gaban da aka samu bayan ziyarar da tawagar Malaman ta kai Jamhuriyar Nijar,  sojojin da suka yi juyin mulkin sun ce a shirye suke su tattauna da Kungiyar ECOWAS.

Read more

Tawagar malaman addinin musulunci daga Najeriya sun ziyarci shugaban mulkin soja a Nijar

Muhammad Auwal SuleimanAugust 13, 20230

Malaman addinin musulunci daga Najeriya sun samu damar tattaunawa da shugabannin sojin Nijar. Biyo bayan sa-toka-sa-katsin da ke tsakanin Gwamnatin soji ta Nijarda Ƙungiyar Ecowas

Read more

Majalisar shura ta Tijjaniya ta yi addu’o’i kan kan matsalar tsaro da talauci a Najeriya

Muhammad Auwal SuleimanAugust 13, 20230

Majalisar Koli ta Darikar Tijjaniyya ta yi kira ga al’ummar Musulmin Najeriya da su mai da hankali wajen yin addu’o’in rokon Allah Ya warware matsalar tsaro da ake fama da ita a wasu sassan kasar nan da kuma tsadar rayuwar da ake ciki yanzu haka.

Read more

Kano: An gudanar da saukar karatun Alqur’ani saboda nema wa al’umma sauki

Muhammad Auwal SuleimanAugust 13, 20230

An gudanar da Taron saukar karatun Alqur’ani mai girma sau 2,474 a masallacin Khalifa Isiyaka Rabi’u dake Goron Dutse, kamar yadda Shugaban Cibiyar Haddar Alqur’ani ta Sheikh Isiyaka Rabi’u, Musbahu Tijjani Rabi’u ya bayyana mana,

Read more

Gwamnatin Kano ta soke lasisin makarantu masu zaman kansu

Muhammad Auwal SuleimanAugust 13, 20230

Wata majiya ta ruwaito cewa an dauki matakin ne a ranar Asabar yayin wata ganawa tsakanin mammallaka makarantu masu zaman kansu da kuma gwamnatin jihar kano.

Read more

Kano: Hukumar NEMA ta raba tallafi ga wadanda suka gamu da ambaliyar ruwa

Muhammad Auwal SuleimanAugust 13, 20230

Hukumar ba da agajin gaggawa ta Najeriya National Emergency Management Agency (NEMA) ta ƙaddamar da rarraba kayan tallafi ga mutanen da ambaliyar ruwa ta shafa a shekarar 2022 da kuma mabuƙata a nan jihar Kano.

Read more

Gwamnatin Najeriya ta bayyana dalilin da ya sa farashin man fetur ya ki raguwa

Muhammad Auwal SuleimanAugust 13, 20230

A wani ƙarin hasken da kakakin shugaban ƙasa, Ajuri Ngelale ya yi, ya bayyana dangantakar dake tsakanin matatun man fetur da kuma farashinsa, sannan kuma yace farashin man ya dogara ne kacokan akan kuɗin

Read more

Hukumar tace finafinai ta Kano ta fara cafke masu tallan magungunan gargajiya

Muhammad Auwal SuleimanAugust 12, 20230

Shugaban Hukumar tace fina-finai da Dab’i ta Jahar Kano, Alh. Abba El-Mustapha ya jaddda aniyar hukumar ta kawo tsafta tare da gyara a bangaren masu tallan magungunan gargajiya

Read more

Kano: ‘Yan sanda sun cafke mutane 3 da ke safarar hodar iblis

Muhammad Auwal SuleimanAugust 12, 20230

Rundunar ta yi bayanin ne a cikin wata sanarwa da jami’inta na hulɗa da jama’a SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya aike wa kafofin yaɗa labarai.

Read more

Wani sashe na babban masallacin Zariya ya rufta ana tsaka da sallah

Muhammad Auwal SuleimanAugust 12, 20230

A kalla mutane takwas ne suka riga mu gidan gaskiya yayin da, da dama suka jikkata sakamakon ruftawar wani sashe na ginin Babban Masallacin Zariya da ke Fadar Zazzau a Jihar Kaduna.

Read more

Posts navigation

1 … 212 … 278
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama