Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

Fursunoni 9 sun haddace Alƙur’ani a gidan yari a Kano 

An harbe ɗan bindiga a rukunin gidajen sojoji a Abuja

Abba kaɗai ke da takarar kai-tsaye a Kano —APC

Rusau: Gwamnatin Kano Ta Rushe Wani Gini Dake Daula Otel

Muhammad Auwal SuleimanJune 4, 20230

Sabon gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya cigaba da abin da ya yi alkawari na karbe filaye gwamnati da aka yi gine-gine a kan su. A daren Lahadin nan, labari ya zo daga gidan rediyon Freedom cewa gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta ruguza gini da aka yi a otel da ake kira da Daula.

Read more

Tallafin Mai: Kungiyar Ma’aikatan Lantarki ta Najeriya Ta Yi Barazanar Shiga Yajin Aiki

Muhammad Auwal SuleimanJune 4, 20230

Ƙungiyar ma’aikatan wutar lantarki ta Najeriya ta ce za ta tsunduma yajin aiki bayan cire tallafin man fetur da gwamnatin ta yi lamarin da ta ce ya haifar da ƙaruwar hauhawar farashin kayyaki a ƙasar.

Read more

SABUWAR GWAMNATIN JIHAR KANO TA FARA RUSAU A UNGUWAR NASSARAWA GRA

Muhammad Auwal SuleimanJune 4, 20230

SABUWAR GWAMNATIN JIHAR KANO TA FARA RUSAU

Read more

Gwamnatin Kano ta Haramta Manna Fastocin ‘yan Takara, Tallace-tallace a Jikin Bango

Muhammad Auwal SuleimanJune 3, 20230

Gwamnatin jihar Kano ta haramta manna fastoci na siyasa da na tallace-tallace a jikin gine-ginen gwamnati da na masu zaman-kansu a faɗin jihar.

Read more

Shugaban kasa ya ba da umarnin bayar da tallafi domin rage talauci ga ‘yan Nigeriya

Muhammad Auwal SuleimanJune 3, 20230

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya ba da umarnin bayar da tallafi domin rage wa ’yan Najeriya radadin cire tallafin mai da Gwamnatin Tarayya ta yi.

Read more

Gwamnatin Jihar Kano Ta Rushe Wasu Gine-gine a Unguwar Nassarawa

Muhammad Auwal SuleimanJune 3, 20230

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf da sanyin safiyar yau ɗin nan ya fara rusa wasu gine-gine a filayen gwamnati da ake zargin gwamnatin baya da cefanar da su.

Read more

TARON BIKIN RANTSAR DA SABON GWAMNAN JIHAR JIGAWA MAL UMAR NAMADI ƊAN MOƊI

Muhammad Auwal SuleimanJune 2, 20230

TARON BIKIN RANTSAR DA SABON GWAMNAN JIHAR JIGAWA MAL UMAR NAMADI ƊAN MOƊI

Read more

BIDIYO: TARON SAMAR DA MAKOMA MAI DOREWA A BANGAREN KIWON LAFIYA TA HANYAR KIRKIRE-KIRKIRE

Muhammad Auwal SuleimanJune 2, 20230

BIDIYO: TARON SAMAR DA MAKOMA MAI DOREWA A BANGAREN KIWON LAFIYA TA HANYAR KIRKIRE-KIRKIRE

Read more

Ana Shirin Ba Wa Tsofaffin ‘Yan Majalisun Najeriya Karo Na 9 Naira Biliyan 30

Muhammad Auwal SuleimanJune 2, 20230

Hukumar Gudanarwar Majalisar Dokoki ta Kasa, ta fara shirin biyan Sanatoci da ’yan Majalisar Wakilai masu barin gado kudaden sallama da suka kai Naira biliyan 30.

Read more

NNPC na shirin ba wa wasu kamfanoni damar shiga harkokin samar da man fetur a Najeriya

Muhammad Auwal SuleimanJune 2, 20230

Shugaba kamfanin na NNPC Mele Kyari ya ce, nan ba da dadewa ba farashin zai sauko idan aka sami wasu kamfanoni da za su shiga a dama da su wajen samar da man.

Read more

Posts navigation

1 … 226 … 261
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama