Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

NDLEA reshen jihar Kano ta ƙone haramtattun ƙwayoyi kilo dubu 12.

Sojojin Najeriya sun ceto ɗalibai da malamai 10 da aka sace a Borno

An kama wasu mutum 7 da ake zargin ƙusoshin Boko-Haram ne a filin jirgin Katsina

Shugaba Tinubu na halartar taro kan tsarin hada-hadar kudi na duniya a Faransa

Muhammad Auwal SuleimanJune 23, 20230

Shugaban Nijeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya hadu tare da sauran shugabannin kasashen duniya a birnin Paris ta kasar France a wajen babban taron kan yarjejeniyar kwaskwarima ga tsarin hada-hadar kudi na duniya, wacce kai tsaye hakan zai taimaka wajen rage kaifin talauci, shawo kan basuka ko sokewa da kuma la’akari da kananun kasashen da annobar Korona ta raunata.

Read more

Gwamnan jihar Sakkwato ya amince da biyan ma’aikata albashin watan Yuni da kudin fansho

Muhammad Auwal SuleimanJune 23, 20230

Gwamnan jihar Sokoto Ahmed Aliyu ya amince da biyan albashin watan Yuni nan take ga ma’aikatan jihar da kananan hukumomi da kuma malamai kazalika da yan fansho.

Read more

‘Yan Najeriya Na Cigaba da Kokawa Game da Matsalar Tsaro a Najeriya

Muhammad Auwal SuleimanJune 23, 20230

Yan Najeriya na ci gaba da kokawa akan illolin da matsalar rashin tsaro ke ci gaba da haifarwa wadanda ke kara durkusar da kasar da jama’ar ta.

Read more

Sashen Lura da Basussukan Najeriya, DMO, ya ja hankalin shugaba Tinubu game da ciwo bashi

Muhammad Auwal SuleimanJune 23, 20230

Haka zalika hukumar ta yi kira ga gwamnatin tarayya ta nemi hanyoyin da za tayi wajen ganin ta kara samun kudin shiga a cikin lalitar ƙasar nan.

Read more

NDLEA ta yi nasarar kama masu ta’ammali da miyagun kwayoyi 31,675 ~ Buba Marwa

Muhammad Auwal SuleimanJune 23, 20230

Shugaban hukumar hana sha da fataucin muggan kwayoyi (NDLEA), Janar Buba Marwa mai ritaya ya tabatar da cewa tsauraren matakan da suke dauka kan yaki da ta’ammuli da muggan kwayoyi ya

Read more

Majalisar dokokin kasar Jamhuriyar Nijar ta kaddamar da sabon taken kasa

Muhammad Auwal SuleimanJune 23, 20230

Illahirin ‘yan majalisar dokokin kasar na bangaren masu mulki da ‘yan adawa ne suka kada kuri’ar amincewa da sabon taken bayan yin gyaran fuska ga kundin tsarin mulkin kasar.

Read more

Kasar Kamaru Ta Haramta Fitar da Koka Zuwa Najeriya

Muhammad Auwal SuleimanJune 23, 20230

Kasar Kamaru ta hana fitar da koko zuwa Najeriya, sakamakon kara da manoman koko a Kamaru su ka kai musamman a yakin kudu maso yammacin kasar.

Read more

Tsohon gwamnan Kano, Ganduje, ya ce dawo da binciken bidiyon dala bai dame shi ba

Muhammad Auwal SuleimanJune 23, 20230

Tsohon gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya ce ko a jikinsa, game da matakin da gwamnatin jihar ta dauka na ci gaba da binciken bidiyon dala da ake zargin an hasko gwamnan yana karbar rashawa.

Read more

Za mu samar da sabbin wuraren kasuwanci a jihar Kano ~ Gwamna Abba K Yusuf

Muhammad Auwal SuleimanJune 22, 20230

Zaɓaɓɓen gwamnan Jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf, ya tabbatar da aniyar gwmanatinsa sake fasalin kasuwannin jihar Kano tare da yin aiki ba tare da nuna bambanci ba.

Read more

Dan kwallon kafa na kasar Ghana Asamoah Gyan ya sanar da rataye takalminsa

Muhammad Auwal SuleimanJune 21, 20230

Dan wasan na gaba ya ci kwallaye 51 a wasanni 109 da ya buga wa ƙasar, abin da ya sa ya zama dan wasan da ya fi cin kwallaye a tarihin Ghana.

Read more

Posts navigation

1 … 233 … 277
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama