Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

NDLEA reshen jihar Kano ta ƙone haramtattun ƙwayoyi kilo dubu 12.

Sojojin Najeriya sun ceto ɗalibai da malamai 10 da aka sace a Borno

An kama wasu mutum 7 da ake zargin ƙusoshin Boko-Haram ne a filin jirgin Katsina

Kasar Ingila na shirin rage harajin kan kayan da ake kawowa daga Najeriya da wasu kasashe

Muhammad Auwal SuleimanJune 21, 20230

Birtaniya ta sanar da cewa a shirye take ta rage haraji da take daurawa a kan kayayyakin da ake shigo da su daga Nigeriya da wasu kasashe masu tasowa.

Read more

Ghana: An karrama ma’aikatan lafiya 300 da suka yi yaki da cutar kwarona

Muhammad Auwal SuleimanJune 21, 20230

Gwamnatin Ghana ta karrama fiye da ma’aikatan lafiya 300 da suka yi yaki da cutar korona a kasar.

Read more

Gwamnan jihar Ebonyi, Francis Nwifuru, ya rantsar da sabbin kwamishinoni 35

Muhammad Auwal SuleimanJune 21, 20230

Gwamnan jihar Ebonyi, Francis Nwifuru, ya rantsar da sabbin kwamishinoni 35

Read more

Gwamnan Taraba ya kafa kwamitin da zai binciki hukumomin jihar tun daga 2019

Muhammad Auwal SuleimanJune 21, 20230

Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas ya kafa wani kwamitin mutum tara da zai yi bincike domin ganin yadda aka tafiyar da hukumomin jihar Taraba tun daga 2019.

Read more

DSS ta bayyana dalilanta na cigaba da tsare tsohon gwamnan babban banki, Godwin Emefiele

Muhammad Auwal SuleimanJune 21, 20230

Hukumar tsaro ta farar kaya DSS, ta shaidawa babban kotun tarayya da ke zama a garin Abuja hikimar cigaba da tsare Godwin Emefiele.

Read more

Gwamnan Kano Ya Amince da Mai da Barista Muhuyi Magaji Kan Kujerarsa

Muhammad Auwal SuleimanJune 21, 20230

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya amince da mayar da Barista Muhuyi Magaji Rimin Gado a matsayin Shugaban Hukumar Sauraron Korafe-korafen Al’umma da Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta jihar Kano, domin kammala wa’adinsa.

Read more

Gwamnan Kano ya umarci kwamishinonin da zai nada da su bayyana dukiyarsu kafin kama aiki

Muhammad Auwal SuleimanJune 21, 20230

 Inda yaƙara da cewar, daga yanzu, duk wanda ya san sunansa ya shiga cikin waɗanda za’a naɗa kwamishina ya bayyana dukiyar da ya mallaka gabanin majalisa ta tantance shi.

Read more

Bauchi: Babbar Kotun Shari’ar Musulunci Ta Aike da Wani Malamin Addini Gidan Gyaran Hali

Muhammad Auwal SuleimanJune 20, 20230

Babbar Kotun Shari’ar Musulunci mai lamba 1 da ke Jihar Bauchi ta tura Dakta Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi gyara hali har zuwa nan da wata guda, bisa abin da ta kira  ‘raini ga kotu’.

Read more

Rundunar ‘Yan Sanda Sun Raba Wa Iyalai da ‘yan uwan wadanda suka rasa rayukansu Naira miliyan 23,574,204

Muhammad Auwal SuleimanJune 20, 20230

Kwamishinan ‘yansandan Jihar Zamfara, Muhammad Bunu, a madadin babban sufeton ‘yansanda na kasa, Usman Alkali Baba ya gabatar da check ɗin kudi na Naira miliyan 23,574,204 ga iyalai da ‘yan uwa 21 na jami’an ‘yansanda da suka rasa rayukansu a bakin aiki.

Read more

Gwamnan Kano ya nada kwamitin riko na hukumar gudanarwar Kano Pillars

Muhammad Auwal SuleimanJune 20, 20230

Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin Yan kwamitin riko na hukumar gudanarwar kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars (Masu Gida).

Read more

Posts navigation

1 … 234 … 277
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama