Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

Zulum ya bayyana Gubio a matsayin wanda ya fi so ya gaje shi

Kotu a Kano ta rufe gidan mai da gidajen wanka da wajen siyar da nama saboda karya dokar muhalli.

Jihar Ondo: Kotu Ta Aike da Wani Basarake Gidan Gyaran Hali

Muhammad Auwal SuleimanMay 13, 20230

Wata kotun majistare a jihar ta tura basaraken ƙauyen Ode a ƙaramar hukumar Akure ta Arewa, Oba Adewale Boboye, gidan gyaran hali, bisa laifin rusa wani gini da lalata bishiyoyi da amfanin gona, ba bisa ƙa’ida.

Read more

Aisha Buhari Ta Zaga da Mai Dakin Tinubu Fadar Shugaban Ƙasa

Muhammad Auwal SuleimanMay 13, 20230

Uwargidan shugaban kasa Haj. Aisha Buhari ta zagaya da uwargidan zababben shugaban kasa Sanata Oluremi Tinubu fadar shugaban kasa don ta ga zubin fadar.

Read more

Kano: Kungiyar Ma’aikatan Jinya Ta Koka Kan Hana Likitoci Fita Ƙasashen Ƙetare

Muhammad Auwal SuleimanMay 13, 20230

Shugaban kungiyar ma’aikatan jinya da unguwar zoma ta kasa (NANNM) reshan Jihar Kano, Kwamred Ibrahim Maikarfi Muhammad ya bayyana cewa hana likitoci fita wajen Nijeriya danyaen aiki ne

Read more

Kocin Ƙungiyar Kwallon Ƙafar Napoli Ya Ƙi Amincewa Ya Sayar da Osimhen

Muhammad Auwal SuleimanMay 6, 20230

Shugaban Kungiyar Kwallon Kafa ta Napoli, Aurelio De Laurentiis, ya ce ba zai sayar da Victor Osimhen ba a cikin kasuwar bazarar nan ta musayar ‘yan wasa, a daidai lokacin da manyan kungiyoyi irin su

Read more

Landan: An Gudanar da Bikin Nadin Sarki Charles Na III

Muhammad Auwal SuleimanMay 6, 20230

Shugabannin Kasashen duniya da Sarakuna da kuma fitattun mutane sama da 2,300 suka halarci bikin nada Sarki Charles na III a matsayin wanda ya maye gurbin marigayiya Elizabeth ta biyu wadda ta rasu watanni 8 da suka gabata. 

Read more

‘Yan Nijeriya Sun Shiga Ruɗani Game da Batun Taliyar Indomie

Muhammad Auwal SuleimanMay 6, 20230

Batun taliyar Indomie ya jefa ‘yan Nijeriya da dama cikin rudani duba da yadda suka shafe tsawon shekaru suna durawa cikinsu wannan taliyar, musamman yara kanana da wadanda suke yawan

Read more

Sojin Najeriya Sun Kashe Wasu ‘Yan Ta’adda 70

Muhammad Auwal SuleimanMay 5, 20230

Dakarun sojin Najeriya sun kashe mutane sama da 70 da ake zargin ‘yan ta’adda ne a wani farmaki da suka kai a yankin Arewa maso Gabashin kasar.

Read more

Shugaba Buhari Ya Tafi Ingila Domin Halartar Naɗin Sarki Charles III

Muhammad Auwal SuleimanMay 3, 20230

Ana sa ran shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zai je birnin landan a yau Laraba, 3 ga watan Mayu, a matsayin amsa gayyatar da masarautar ta Ingila ta yi wa shuwagabannin duniya.

Read more

Mutane Dubu 800,000 Na Iya Tserewa Daga Sudan – Majalisar Dinkin Duniya

Muhammad Auwal SuleimanMay 3, 20230

Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadin cewa mutane sama da dubu dari takwas ka iya tserewa daga Sudan sakamon kazamin fadan da ake yi tsakanin bangarorin soji biyu da ke gaba da juna.

Read more

Cross Rivers: Rundunar Sojin Najeriya Ta Yi Aikace-aikace a Sakandaren Akamkpa

Muhammad Auwal SuleimanMay 3, 20230

A wani mataki na kara yaukaka fahimtar juna tsakaninta da fararen hula, Rundunar Sojin Najeriya ta gudanar da wasu aikace aikace a wata makarantar Sakandare

Read more

Posts navigation

1 … 234 … 260
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama