Kasar Sin da Amurka Sun Amince da Kawo Karshen Zaman Doya da Manja da Suke Yi
Ƙasar China da Amurka sun yi tsokaci kan ci gaban da aka samu wajen amincewa su ci gaba da hulɗa a tsakaninsu bayan kwashe wasu lokuta suna zaman doya da manja.
Ƙasar China da Amurka sun yi tsokaci kan ci gaban da aka samu wajen amincewa su ci gaba da hulɗa a tsakaninsu bayan kwashe wasu lokuta suna zaman doya da manja.
Gwamnatin Kano da ta shuɗe ta mayar da martani game da zargin sayar da Asibitin Asiya Bayero wanda gwamnati mai ci ta Abba Kabir Yusuf ta ce ta ƙwace a yan kwanakin nan.
Babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta dakatar da hukomomin EFCC, ICPC da DSS, daga tsare tsohon gwamnan jihar Zamfara Abdul’aziz Yari, har sai kotun ta yi nazari kan takardar koken da hukumomin suka shigar a gabanta.
Gwamnan jahar kano Abba kabir Yusif yayi kira ga mahajjatan farko da su kasance masu yin da”ah ga dokokin saudiya yayin da suke gabatar da aikin hajji bana , tare da yiwa jahar kano da kuma kasa addu’a
Sabon gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya cigaba da abin da ya yi alkawari na karbe filaye gwamnati da aka yi gine-gine a kan su. A daren Lahadin nan, labari ya zo daga gidan rediyon Freedom cewa gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta ruguza gini da aka yi a otel da ake kira da Daula.
Ƙungiyar ma’aikatan wutar lantarki ta Najeriya ta ce za ta tsunduma yajin aiki bayan cire tallafin man fetur da gwamnatin ta yi lamarin da ta ce ya haifar da ƙaruwar hauhawar farashin kayyaki a ƙasar.
SABUWAR GWAMNATIN JIHAR KANO TA FARA RUSAU
Gwamnatin jihar Kano ta haramta manna fastoci na siyasa da na tallace-tallace a jikin gine-ginen gwamnati da na masu zaman-kansu a faɗin jihar.
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya ba da umarnin bayar da tallafi domin rage wa ’yan Najeriya radadin cire tallafin mai da Gwamnatin Tarayya ta yi.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf da sanyin safiyar yau ɗin nan ya fara rusa wasu gine-gine a filayen gwamnati da ake zargin gwamnatin baya da cefanar da su.