Gwamnan Kano Ya Buƙaci Maniyyatan Jihar Su Kasance Masu Da’a a Kasa Mai Tsarki

Gwamnan jahar kano Abba kabir Yusif yayi kira ga mahajjatan farko da su kasance masu yin da”ah ga dokokin saudiya yayin da suke gabatar da aikin  hajji bana , tare da yiwa jahar kano da kuma kasa addu’a.

Karin bayani na nan tafe…

Post masu alaƙa

Atiku ya naɗa El-Rufai cikin mambobin kwamitin yaƙin zaɓensa

Yara mata 4 sun rasu a hatsarin kwale-kwale a Jigawa

Ba na jin haushin abokaina da suka yi shiru kan tsare ni — El-Rufai