Kotun Koli Ta Kori Wata Kara da Aka Shigar da Tinubu
Kotun kolin Najeriya ta yi watsi da karar da wasu ‘yan jam’iyyar APC uku su ka shigar a gabanta da ke ƙalubalantar cancantar zababben shugaban ƙasa, Bola Tinubu a matsayin ɗan takarar jam’iyyar tasu zaben da ya gabata.