Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

CP Ibrahim Bakori ya kai gaisuwar ban-girma ga Sarkin Karaye tare da halartar bikin rantsar da yan NYSC.

Yan Sanda Sun Kama Ɓarayin Wayar Lantarki A Katsina

Dole al’umma su taka rawa wajen daƙile yaɗuwar Ebola – CDC

Wani Jirgin ƙasa ya yi taho mu gama da wata mota a jihar Ikko

Aishatu SuleMarch 9, 20230

Fasinjoji Da Dama Sun Jikkata a Wani Haɗarin Jirgin Ƙasa Da Mota a Jihar Legas. Wani jirgin ƙasa ya haɗu da wata motar fasinjoji a yankin Shogunle na Oshodi a jihar Legas.

Read more

Gobara ta Ƙone Wasu Rumfuna da Dama a Kasuwar Rimi da ke Jihar Kano

Aishatu SuleMarch 9, 20230

Wata gobara ta tashi a kasuwar Rimi da ke Kano, inda ta ƙone shaguna sama da 19 a cewar Kanfanin Dillacin Labarai ta Ƙasa (NAN).

Read more

INEC Ta dage zaɓen gwamnoni da’Yan Majalisun Jihohi a Najeriya

Aishatu SuleMarch 9, 20230

Hukumar Zaɓe ta Najeriya INEC ta ɗage zaɓen gwamnoni da na ‘yan majalisar dokokin jihohi da mako guda, wato zuwa 18 ga watan Maris ɗin shekarar da muke ciki.

Read more

Gwamnan Jihar Kano Ya Yi Wa Wasu Fursunoni 12 Afuwa

Aishatu SuleMarch 9, 20230

A jiya ne Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya yi wa wasu fursunoni 12 da aka tabbatar wa hukuncin kisa afuwa,

Read more

Hukumar gasar UEFA Za Ta Dawo Wa da ‘Yan Kallo Kudin Tikitinsu

Aishatu SuleMarch 7, 20230

Hukumar gasar zakarun nahiyar Turai UEFA za ta biya kudin tikitin magoya bayan Liverpool, wadanda suka tsaya don kallon wasan karshe na Champions League a Paris dake ƙasar Faransa. Hakan ya biyo bayan wani kwamiti mai zaman kansa da ya binciko cewar UEFA ce ta haddasa turmutsitsin da ya faru, kafin wasan karshe tsakanin Liverpool […]

Read more

Wani Jami’in Sojan Ƙasar Nan Ya Harbe Abokan Aikinsa Har Lahira

Aishatu SuleMarch 7, 20230

Rundunar sojin kasar ta tabbatar da shari’ar wani soja da ya harbe abokan aikinsa da kansa har lahira a sansanin Rabah, a Jihar Sokoto a ranar Lahadin data  gabata .

Read more

Kano: INEC Ta Cire Sunan Alhassan Ado Doguwa Daga Jerin Sunayen Zababbun ‘Yan Majalisa

Aishatu SuleMarch 7, 20230

Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta cire sunan Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar Wakilai, Alhassan Ado Doguwa, daga jerin wadanda suka lashe zaben da aka gudanar a makon jiya.

Read more

Ƙetare: Ƙasar Sin Ta Ƙara Kasafin Kudin da Take Kashewa a Fannin Tsaro

Aishatu SuleMarch 7, 20230

A Lahadin nan China ta ce yawan kudin da take kashewa a fannin tsaro zai karu ainun a cikin shekaru 4 masu zuwa, tana mai kashedi a game da abin da ta kira da barazana daga waje.

Read more

Kotu Ta Yarje Wa Jam’iyyun LP da PDP Duba Kayayyakin Zaɓe

Aishatu SuleMarch 6, 20230

Babbar katun daukaka kara ta kasar nan, ta bai wa dan takarar jam’iyyar PDP Atiku Abubakar da na jam’iyyar labour party peter obi izinin su binciki kayan da a ka yi amfani da su wajen gudanar da babban zaben shekarar 2023.

Read more

Adamawa: Ɗan Takarar Gwamna Na Jam’iyyar LP Ya Janye Wa Aishatu Binani ta APC

Aishatu SuleMarch 6, 20230

Ɗan takarar gwamnan na jam’iyyar Labour Party a jihar Adamawa, Umar Mustapha Otumba ya sanar da janyewa ‘yar takarar gwamna, kuma mace tilo a ƙasar nan sanata Aisha Ahmad Binani tare alƙawarin mara mata baya.

Read more

Posts navigation

1 … 287 288
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama