DG na Hukumar Alhazai ta Jigawa ya samu takardar shedar kwarewa kan jagorancin aikin Hajji da Umara daga London
Takardar shaidar ta nuna amincewa da irin kwarewar jagoranci da kokarin da Alhaji Ahmed Umar Labbo ke yi wajen inganta harkokin gudanar da aikin Hajji da Umara a Jihar Jigawa.