Hukumar Alhazai ta Jihar Jigawa Ta Bukaci Hukumar Shige da Fice Ta Tabbatar da Sauƙaƙen Aiki ga Maniyyatan Hajjin 202

Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa ta roƙi Hukumar Shige da Fice ta Najeriya da ta tabbatar da sauƙaƙen tsari da ingantaccen aiki yayin tantance maniyyatan Hajjin 2026 a filin jirgin sama. Babban Daraktan Hukumar, Alhaji Ahmad Umar Labbo, ne ya bayyana hakan yayin wata ganawa da Kwanturolan Hukumar Shige da Fice ta jihar […]

Read more

Majalisar dokokin Najeriya ta ɗage zamanta

Majalisar dokokin Najeriya ta ɗage zamanta zuwa ranar 5 ga watan Maris mai kamawa. Tun da farko an tsara majalisar za ta koma zama ranar 24 ga watan Fabrairu. Sai dai cikin wata sanarwa da akawun majalisar, Kamoru Ogunlana ya fitar, ya ce majalisar ta ɗage komawar ne domin bai wa kwamitocinsa damar kammala ayyukan […]

Read more

Wane ne sabon sufetan ƴansandan Najeriya Tunji Disu?

Shugaban Najeriya ya sanar da naɗin Olatunji Rilwan Disu a matsayin sufeta-janar na ƴansandan kasar, bayan ajiye aikin tsohon mai riƙe da muƙamin Kayode Egbetokun. A cikin wata sanarwa da fadar shugaban Najeriya ta fitar, Tinubu ya ce ya amince da ajiye aikin Sufeta-Janar Kayode Egbetokun “bayan ya miƙa takardar ajiye aiki bisa dalilai na […]

Read more