Ƙungiyoyin Saudiyya na fatan ɗauke Salah.
Gasar Saudi Pro League za ta yi “duk abin da ya dace” domin ganin ɗanwasan gaban Liverpool da Masar, Mohamed Salah mai shekara 33, ya koma taka leda a Saudiyya a cikin watan Janairu.
Gasar Saudi Pro League za ta yi “duk abin da ya dace” domin ganin ɗanwasan gaban Liverpool da Masar, Mohamed Salah mai shekara 33, ya koma taka leda a Saudiyya a cikin watan Janairu.
Nijeriya da Saudiyya sun rattaba hannu kan sabuwar yarjejeniyar fahimtar juna ta shekaru biyar (MoU) don karfafa hadin gwiwar tsaro a tsakanin kasashen biyu. Yarjejeniyar, wacce aka sanar a ranar Talata a cikin wata sanarwa da Ahmed Dan Wudil, Mataimaki na Musamman kan Yada Labarai ga karamin Ministan Tsaro, Bello Matawalle, ya fitar, ta bayyana […]
Gwamnatin jihar Ogun ta ce daga yanzu za ta fara hukunta duk wanda aka samu da laifin zubar da shara a wuraren da ba a amince ba, inda hukuncin zai kasance tarar har zuwa Naira miliyan biyu (N2m) ko kuma watanni uku a gidan yari. Mai ba wa Gwamna shawara kan kula da shara, Abayomi […]
An kori direban Kamfanin Simintin Mangal bayan jami’an tsaro sun kama shi da motar kamfanin dauke da yara 21 da ake zargin an yi safarar su ne daga jihohin Arewa. Gwamnatin jihar ta ce yaran da ke tsakanin shekaru 6 zuwa 17 an kama su ne bisa sahihan bayanan sirri. Sanawar da Kwamishinan Yada labarai […]
Babban Daraktan Cibiyar Ba da Shawarar Kuɗi da Ci Gaban Tattalin arziki (FIDAC), Dokta Abdulssalam Kani, ya ce bincike ya nuna cewa Najeriya na rasa kusan kashi 20 zuwa 30 cikin 100 na kudaden da take kashewa a kowace shekara saboda rashin gaskiya da rashin sa ido, da cin hanci. Ya bayyana haka a wani […]
Al’ummar Kururawa da ke Gundumar Lakwaya a Karamar Hukumar Gwarzo ta nan Kano, suna ci gaba da alhini biyo bayan harin da wasu Yan ta’adda suka kai garin, inda suka sace wani magidanci dattijo mai suna Alhaji Yakubu na Tsohuwa. Shugaban Karamar Hukumar Gwarzo, Dr. Mani Tsoho Gwarzo ne, ya jagoranci tawagar manyan jami’an gwamnati […]
Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima ya ce yawan yara marasa zuwa makaranta a Najeriya a barazana ce da ke buƙatar haɗin gwiwa daga dukkan matakan gwamnati da masu ruwa da tsaki. Shettima ya yi wannan bayani a taron Zauren Ilimin Najeriya na 2025 da aka gudanar a Abuja, wanda Kungiyar Gwamnonin Najeriya tare da Ma’aikatar Ilimi […]
Gwamnan jihar Osun Ademola Adeleke ya bayyana komawarsa Jam’iyyar Accord, inda ya ce a cikinta ne zai yi takarar neman wa’adin mulkinsa na biyu a zaɓen da za a yi a shekarar 2026. Gwamnan ya bayyana haka ne a wani taro da ya gudana a fadar gidan gwamnatin jihar, inda ya yi maraba da jagororin […]
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara ya sanar da sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC mai mulki. Gidan talbijin na Channels ya rawaito cewa Fubara ya sanar da sauya sheƙar ne yayin wani taron masu ruwa da tsaki a gidan gwamnati da ke birnin fatakwal na jihar Rivers. Wannan dai na zuwa ne ƙasa da mako guda […]
Wata gobara da ta tashi a wani gini mai tsawo a babban birnin Indonesia, ta yi ajalin mutum aƙalla ashirin. Shugaban yansandan Jakarta ya ce masu kashe gobara na ci gaba da duba ginin ko akwai sauran mutanen da ke makale a ciki. Wakiliyar BBC ta ruwaito cewa hukumomi sun ce da alama gobarar ta […]