An yi jana’izar Sajan Dalet Cikin Alhini

Rundunar Sojin Nijeriya ta gudanar da jana’izar Dokin ta Sajan Dalet Danfari Akawala.
Sajan Dalet Danfari Akawala daya ne daga cikin dawakan sojoji a rundunar sojin Najeriya.
An yi jana’izar Sajan Dalet  ne a hedikwatar runduna ta ɗaya (1 Div) da ke unguwar Kawo a Kaduna.
A lokacin jana’izar, an bayyana Sajan  Dalet  Akawala a matsayin mai biyayya da jajircewa a wurin aiki.

Post masu alaƙa

NDLEA Ta Kama Mutane 1,860, Ta Kwace Ton 5.4 na Miyagun Ƙwayoyi a Kano.

INEC ta bayyana dalilin cire wasu ’yan takarar gwamna daga jerin sunayen da ta fitar

Sojoji sun kashe ’yan ta’adda 6 a Adamawa