Mubarak Ibrahim Mandawari

Ba Masu Zanga-Zanga Muka Kama Ba- Babban Sufeton Yan sanda

Babban Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya Kayode Egbetokun ya ce jami’ansa ba masu zanga-zangar tsadar rayuwa suka kama ba a lokacin da aka gudanar da ita a watan Agusta.  Kayode Egbetokun ya ce, masu ƙoƙarin lalata dukiyoyin al’umma da na gwamnati sika kama ba masu zanga zanga-zanga ba. Babban Sufeton ya bayyana hakan ne yayin da […]

Read more

Afenifere Ta Zargi Tinubu Da Ƙabilanci

Ƙungiyar kishin ƙabilar yankin Yarabawa da aka fi sani da Afenifere ta ja hankalin shugaban ƙasa Bola Tinubu akan fifita ‘yan ƙabilar Yarabawa wajen ba da muƙamai a ƙunshin gwamnatin sa. Sanarwar na ƙunshe ne cikin wata takarda da shugaban ƙungiyar Ayo Adebanjo, da kuma sakataren yaɗa labaran ta Justice Falaye suka fitar a jihar […]

Read more

Akwai Yiwuwar Samun Yunwa A Najeriya-MDD

kwamitin Abinci a Majalisar Ɗinkin Duniya ya yi gargadin cewar akwai yiwuwar samun matsananciyar yunwa a wasu ƙasashe 16 cikin watanni masu zuwa. Hukumomin sun ce yankunan Sudan ta Kudu da Ƙasar Mali da Haiti da yankunan Falasɗinu su ne kan gaba wajen fuskantar wannan matsala. Ƙasashe irin su Najeriya na daga cikin ƙasashen da […]

Read more

Sarakunan Gargajiya 19 Sun Yi Murabus A Sokoto

Rahotanni dake fitowa daga jihar Sakoto na cewa masu riƙe da sarautun gargajiya aƙalla 19 ne suka yi murabus domin nuna goyon bayan su ga Sanata Ibrahim Lamido Waɗanda suka ajiye muƙaman nasu sun haɗa da Dagacin Sabon Birnin Gabas da Tsilba da Faru da Zumbuli da Dawakin da Kanwuri da Hande da Sabon Fegi […]

Read more

Mabarata Sun Hada Wike Da Allah Kan Hanasu Bara

A ranar Litinin 28 ga Satumbar 2024  ake sa ran wa’adin da Ministan Abuja Nyesome Wike ya bai wa mabarata na su fice daga birnin zai ƙare. Kungiyar masu buƙata ta musamman dake Arewacin Najeriya ta yi kira ga ‘ya’yan ta da su tashi da azumi don neman taimakon Ubangiji bisa umarnin na ministan Abuja. […]

Read more