Mujahid Wada Guringawa

Gwamnatin Tarayya za ta biya tsofaffin ma’aikatan da ta sallama shekaru 20 da suka gabata

Gwamnatin Tarayya ta fara tantancewar ƙarshe domin biyan tsofaffin ma’aikatan da aka sallama daga aiki kusan shekaru 20 da suka gabata, bayan wasu daga cikinsu sun yi fama da rashin samun cikakkun haƙƙoƙinsu na tsawon lokaci. Daraktan-Janar na Ofishin Sauye-sauyen Ayyukan Gwamnati (BPSR), Dasuki Arabi Ibrahim, ne ya bayyana hakan a Gombe yayin da yake […]

Read more

Mahaifin Lionel Messi, Jorge, ya rasu yana da shekara 68

Jorge, mahaifin Lionel Messi, ya rasu yana da shekara 68 bayan fama da rashin lafiya na dogon lokaci. Jorge, wanda ya kasance wakilin ɗansa tun lokacin da Messi yake da shekara 14, ya rasu a wani asibiti da ke garinsu na Rosario, Argentina, da sanyin safiyar Asabar. Bayan raɗe-raɗin da aka yi kan lafiyarsa a […]

Read more