Kotu ta tsare direban matar Sarki Sanusi II kan satar gwala-gwalai na N60m
Wata Kotun Majistare da ke Nomansland a Ƙaramar Hukumar Fagge, Jihar Kano ta bayar da umarnin tsare direban matar Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, tare da wasu mutum biyu kan zargin satar gwala-gwalai da kuɗi da kuma wayar salula. Masu laifin da ake tuhuma su ne Sulaiman Yakubu Kulkude, Idris Musa da Abdullahi […]