Mutane 2 Sun Rasu Wasu Sun Jikkata A Mummunan Hatsarin Mota A Kano
Hukumar kiyaye hadura ta kasa reshen jihar Kano, ta tabbatar afkuwar Wani mummunan hadari tsakanin wasu motoci 2 da kuma babur kirar Jinchang aka titin Airport road Kano. Lamarin ya faru ne da misalin karfe 8:15am ba safiyar ranar Laraba. Kakakin hukumar na jihar Kano, CRC Abdullahi Labaran , ya tabbatarwa da manema cewa mutane […]