Majalisar Dattawa Ta Amince Da Buƙatar Tinubu Na Aikewa Da Sojoji Zuwa Jamhuriyar Benin
Majalisar dattawan Najeriya ta amince da buƙatar da shugaba Bola Ahmed Tinubu ya aike ma ta na neman a tura sojojin Najeriya zuwa jamhuriyar Benin domin kwantar da tarzoma bayan wani yunƙurin juyin mulki da aka yi a baya bayan nan. Sanatocin dai sun kaɗa kuri’ar amincewa da tura sojojin da gagarumar, inda suka bai […]