Gwamnatin Legas za ta binciki mutuwar wasu tagwaye bayan yi musu riga-kafi
Gwamnatin jihar Legas ta bayar da umarnin gudanar da binciken musabbabin mutuwar wasu tagwaye, waɗanda aka bayar da rahoton mutuwarsu kwana guda bayan yi musu allurar riga-kafi a wata cibiyar allurar da ke jihar. Lamarin ya ɗauki hankali ne bayan da mahaifin yaran mai suna Samuel Alozie – da aka fi sani da Promise Samuel […]