Yan Sanda Sun Kama Masu Yin Sojan Gona Da Sunan Su A Kano
Rundunar ƴansandan Najeriya ta ce jami’anta sun kama ƴansandan bogi uku da ake zargi da yin damfara ta hanyar shigar burtu a matsayin ƴansanda a jihar Kano, bayan sun damfari wani mutum naira miliyan ɗaya da dubu talatin. Mutanen da aka kama sun fito ne daga ƙaramar hukumar Daura ta jihar Katsina inda aka kama […]