Majalisa Ta Tafi Hutun Kwanaki 7 Domin Juyayin Rasuwar Buhari
Majalisar Dokoki ta Ƙasa ta dakatar da zamanta na tsawon sati biyu domin juyayin rasuwar tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari. Akawun Majalisar, Kamoru Ogunlana, ya sanar a safiyar Litinin cewa Majalisar ta ɗage zamantafa kwana 12, har zuwa ranar 22 ga watan nan na Yuli, 2025.