Yan Sanda Sun Kaddamar Da Operation Kukan Kura Tare Da Kama Mutane 98 A Kano
Rundunar yan sandan jihar Kano, ta kaddamar da Operation Kukan Kura, don ci gaba da yaki masu aikata laifuka a fadin jihar, tare da kama wadanda ake zargi da aikata laifuka mabambanta su 98 tare da kwato kayayyaki daga wajensu. Kwamishinan yan sandan jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ne ya bayyana a taron manema […]