• Home  
  • Babban Layin Wutar Lantarkin Da Ke Kawo Wuta Arewa Ya Sake Ɗaukewa
- Babban Labari - Labarai

Babban Layin Wutar Lantarkin Da Ke Kawo Wuta Arewa Ya Sake Ɗaukewa

A jiya Litinin ne babban layin dake samar da wuta ga Jihohin Arewacin Najeriya na sake ɗaukewa. Bayanin sake ɗaukewar layin wutar na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da Babbar Manajan Hulɗa da Jama’a ta Kamfanin Raba Wutar Lantarki na Najeriya, Ndidi Mbah ta fitar a safiyar Talata. A cikin makonni biyu, wannan shine karo […]

A jiya Litinin ne babban layin dake samar da wuta ga Jihohin Arewacin Najeriya na sake ɗaukewa.

Bayanin sake ɗaukewar layin wutar na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da Babbar Manajan Hulɗa da Jama’a ta Kamfanin Raba Wutar Lantarki na Najeriya, Ndidi Mbah ta fitar a safiyar Talata.

A cikin makonni biyu, wannan shine karo na shida da babban layin wutar ke lalacewa .

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai