• Home  
  • Bidiyo: ‘Yan Daba Sun Yi Sanadiyyar Rasuwar Wani Matashi a Unguwar Yakasai
- Bidiyo - Labarai

Bidiyo: ‘Yan Daba Sun Yi Sanadiyyar Rasuwar Wani Matashi a Unguwar Yakasai

Al’ummar unguwar Yakasai da ke cikin ƙaramar hukumar birni sun gamu da mummunan labarin kisan gilla da aka yi wa wani mai suna Jamilu.

Al’ummar unguwar Yakasai da ke cikin ƙaramar hukumar birni sun gamu da mummunan labarin kisan gilla da aka yi wa wani mai suna Jamilu.

Wakilinmu ya yi tattaki zuwa unguwar ta Yakasai, inda ya rawaito mana yadda ‘yan wannan unguwa ke nuna fushinsu kan yadda wannan al’amari ya faru da kuma yadda ayyukan daba ke cigaba da ta’azzara a unguwar ta Yakasai.

Cikakken rahoton da wakilinmu Yasir Adamu ya haɗa mana

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai