Yan Sandan Kano Sun Kwato Tare Da Mayar Da Kudin Fansa Ga Mutumin Da Aka Yi Garkuwa Dashi

Rundunar ƴansandan jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin kwamishinan ƴansandan jihar Ibrahim Adamu Bakori ta ƙwato tare da miƙa kuɗi naira 4,850,000 ga mutumin da aka yi garkuwa da shi, bayan ƴansandan sun ceto shi, tare da ƙwato kuɗin daga hannun masu garkuwa. A wata sanarwa da kakakin rundunar, Abdullahi Haruna Kiyawa ya fitar, ya ce ƴanbindigar […]

Read more

An Rantsar Da Tchiani Shugaban Riƙo Na Nijar Na Shekaru 5

  An rantsar da Janar Abdouramane Tchiani a matsayin shugaban riƙo na Jamhuriyar Nijar, wanda zai kwashe shekara biyar yana jan ragamar gwamnati kafin miƙa mulki. Hakan wani ɓangare ne na aiwatar da rahoton babban taron ƙasar da aka yi a watan Fabairun da ya gabata. A lokacin shan rantsuwar a ranar Laraba, Tchiani ya […]

Read more