Shugaba Biden Ya Baiwa Messi Lambar Yabo

Shugaban kasar Amurka wato Joe Biden ya bayar da lambar yabo ta musamman ga shahararren dan kwallon nan na kasar Argentina Leonel Messi. Ya bayar da lambar yabon ne a fadar sa ta shugabancin kasar ta Amurka wato White House a wannan rana ta Asabar. A wannan kadami da ake ciki Leonel Messi ya bar […]

Read more

Sanatan Kaduna Ya Tsallake Rijiya Da Baya

Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Lawal Usman Adamu, ya tsallake rijiya da baya a wani hari da ’yan ina-da-kisa suka kai masa. Sanatan, wanda aka fi sani da Mista La, ya sanar da haka ne a cikin dare, jim kaɗan bayan faruwar lamarin. Daga da ƙarfe 10 na daren ranar Laraba ne Mista La ya wallafa […]

Read more

An Daure Magidanci Kan Damfarar Tsohuwar Matarsa

Wata kotun Musulunci da ke jihar Kano ta yanke wa wani mutum hukuncin ɗaurin wata biyu kan damfarar tsohuwar matarsa. Kotun da ke zamanta a ’Yan Alluna a Ƙaramar Hukumar Fagge, ta yanke hukuncin ne bayan samun sa da laifin bai wa tsohuwar matarsa rasit ɗin bogi na kuɗin abincin ɗansu. A yayin gurfanar da […]

Read more

An Kai Mahadi Shehu kurkuku

Wata Kotu ta ba da umarnin  a tsare  Mahadi Shehu mai sharhi kan al’amuran yau da kullum a gidan yarisaboda wallafa wani bidiyo iƙirarin cewa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sahale wa Faransa kafa sansanin soja a Arewacin Najeriya. A ƙarshen makon da ya gabata ne dai Hukumar Tsaro ta farin kaya DSS  ta […]

Read more