Rabe-Raben Wasan Dambe A Najeriya

Wasan dambe na daya daga cikin wasanni 48 da ake da su a duniya kuma wasa me mai cikakken asali tun iyaye da kakanni a yankunan da ake yinsa. Sannan damben gargajiya wani wasa ne da mutane biyu ske nada zare ake naushi ko dukan juna har sai mutum ya fadi kasa sannan za ace […]

Read more

Yadda Ake Yin Miyar Kuɓewa

Miyar kuɓewa ɗaya ce daga cikin miya da aka san Hausawa da ita, duk da cewa akwai ƙabilu da dama da kan yi miyar ta salo iri-iri. 

Yau za mu kawo muku yadda za ku yi miyar kuɓewa, ku suɗe hannu. Ba a bai wa yaro mai ƙuiya. 

Read more

Gwamnan Jihar Katsina Ya Jinjina Wa Jami’an Tsaro

Gwamnan Jihar Katsina Dokta Umar Dikko Radda ya jinjina wa jami’an tsaron Nijeriya kan nasarar da suka samu wurin kashe ‘yan ta’adda 80 a jihar. Kwamishinan Tsaro da Harkokin Cikin Gida na Katsina Dakta Nasir Muazu ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar. Ya ce sojojin sama na Operation Fansan Yamma da […]

Read more

Amfanin Karas Ga Lafiyar Dan Adam

Babu shakka Karas na da matukar amfani ga jikin dan adam musamman ma idanu. karas yana kunshe da sinadirai masu tarin yawa daga cikin su akwai sinadarin B-carotene da ke matukar taimaka ma lafiyar idanu. Binciken masana ingantaccen abinci sun bayyana cewa bayan karin dandano da karas yake karawa abinci yana kuma dauke da sinadarai […]

Read more