Wata gobara ta ƙone sansanin ‘yan gudun hijira a Barno

Hukumar Bunƙasa Yankin Arewa-maso-gabas, wato North East Development Commission, ta kai kayan agajin gaggawa ga mutanen da suka gamu da ibtila’in gobara a sansanin ‘yan gudun Hijrah na Rundaben Shuwa da ke kusa da Bauchi. Wannan al’amari ya faru ne a lokacin da ake sallar juma’a bayan da wata  mummunar gobara ta tashi daga wani […]

Read more

‘Yan Bindiga Sun Sake Sace Mutane 8 a Kaduna

Wasu ‘yan bindiga a sanyin safiyar nan sun kai wani sabon hari garin Dogon-noma da ke ƙaramar hukumar Kajuru da ke jihar Kaduna. Wannan hari na zuwa ne kwanaki uku bayan kashe wani mutum ɗaya da yin garkuwa da mutane 8 a garin Banono Angwaku  da ke ƙaramar hukumar ta Kajuru. Tsohon shugaban ƙaramar hukumar, […]

Read more

Ramadan: Ƙanƙara Ta Zama ‘Yar Sarki a Kano

A yayin da ake kai azumi na shida a yau, al’umma na cigaba da nuna damuwa game da farashin ƙanƙara wanda sukan yi amfani da ita domin sanyaya abin sha a lokacin buɗa baki. Su ma masu sana’ar sun bayyana wa abokiyar aikinmu irin ƙalubalen da suke fuskanta, musamman a lokacin da ake fama da […]

Read more