Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

ADC Ta Rusa Shugabancin Jam’iyyar a Kano, Ta Kafa Kwamitin Riƙo.

Najeriya za ta binciki kamfanonin sada zumunta na Meta, X da AI

Neymar ya yi ritaya daga buga wa Brazil tamaula

Ƙarancin Abinci Zai Ƙara Ta’azzara A Duniya

Halima DjimraoSeptember 15, 20230

Shugabar Hukumar samar da abinci ta Majalisar Ɗinkin Duniya Cindy McCain, ta ce a faɗin duniya mutane miliyan 700 ne ba su da tabbacin samun abinci kullum, yayin da buƙatar abincin ke ƙaruwa.

Read more

Tsohon Shugaban Hukumar Tara Haraji Ya Yi Martani

Halima DjimraoSeptember 15, 20230

Tsohon shugaban Hukumar Tara Haraji ta Ƙasa (FIRS), Muhammad Nami,  ya yi martani a kan sallamarsa da shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi ranar Alhamis, 14 ga watan Satumba

Read more

Tinubu Ya Yi Waje Da Shugaban Hukumar Haraji Ta Ƙasa

Halima DjimraoSeptember 15, 20230

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sallami babban shugaban hukumar tattara haraji ta ƙasa Muhammad Nami

Read more

Sankarar Mama Na Barazana Ga Rayuwar Mata A Najeriya

Halima DjimraoSeptember 14, 20230

Shugabar ƙungiyar ƙawararrun likitocin sankarar mama ta Najeriya ARCON, Nwamaka Lasebekon ta bayyana cewa Najeriya ta fi yawan matan da cutar ke kashewa a duniya

Read more

Shettima Zai Wakilci Najeriya A Taron Ƙolin G77 A Havana, Cuba

Halima DjimraoSeptember 13, 20230

Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima ya bar Abuja Talata da daddare zuwa birnin Havana a ƙasar Cuba domin halartar taron ƙolin ƙasashe masu tasowa na G77 gami da ƙasar China.

Read more

An Dakatar Da Shugaban Ƙaramar Hukumar Gwale

Halima DjimraoSeptember 12, 20230

Majalisar Dokokin Jihar Kano ta dakatar da Shugaban Ƙaramar Hukumar Gwale Khalid Ishaq Ɗiso

Read more

Gwamnatin Sakkwato ta ƙaddamar da motocin tasi na mata zalla

Muhammad Auwal SuleimanSeptember 11, 20230

Wannan na zuwa ne bayan da gwamnatin ta amince da kashe naira biliyan ashirin da dubu ɗari uku domin a siyan motoci na sufuri ga mata zalla da kuma siyan kayan abinci da za a raba musu.

Read more

An Ɗage Dokar Haramta Wa Ƴan Najeriya Biza

Halima DjimraoSeptember 11, 20230

Haɗaɗɗiyar Daular Ƙasashen Larabawa, UAE,  ta ɗage dokar haramta bada biza ga ƴan Najeriya

Read more

Dillallan Ƙwaya Sun Shiga Komar NDLEA A Faɗin Ƙasar Nan

Halima DjimraoSeptember 11, 20230

A taronta na manema labarai na wannan makon Hukumar yaƙi da sha da safarar miyagun ƙwayoyi, NDLEA, ta ce jami’anta sun kama lodin tabar wiwi nau’in skunk a ɓoye a cikin gwangwanayen tumatir da wasu ƙwayoyin kuma da aka cusa a cikin tsofaffin tufafi da niyyar kai wa Dubai.

Read more

Wani Jirgin Sama Ya Saki Hanya A Legas

Halima DjimraoSeptember 11, 20230

Wani jirgin saman United Nigeria Airlines ya zame, ya saki hanyarsa ta sauka da kimanin mita 200 a jiya Juma’a da daddare a babban filin jirgin saman Legas na Murtala Muhammad

Read more

Posts navigation

1 … 208 … 279
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama