Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

ADC Ta Rusa Shugabancin Jam’iyyar a Kano, Ta Kafa Kwamitin Riƙo.

Najeriya za ta binciki kamfanonin sada zumunta na Meta, X da AI

Neymar ya yi ritaya daga buga wa Brazil tamaula

Najeriya Da Ghana Sun Haɗa Gwiwa A Fannin Noma

Halima DjimraoSeptember 11, 20230

Wani kamfanin Najeriya mai suna EGTA Investment Limited, ya ƙulla yarjejeniya da wani rukunin kamfanonin ƙasar Ghana da ake kira Jospong Group of Companies, da nufin haɓaka noma.

Read more

Shugaban Najeriya Ya Miƙa Ta’aziyyarsa Ga Sarkin Morocco

Aishatu SuleSeptember 10, 20230

Shugaba Bola Tinubu ya mika sakon ta’aziyyarsa ga Sarkin Morocco Mohammed na 6, bayan mummunar girgizar kasa da ta afku a kasar a ranar Asabar, wadda ta yi sanadin mutuwar mutane da dama.

Read more

Hatsarin Kwale-Kwale Ya Yi Sanadin Rasa Rayuka A Adamawa

Halima DjimraoSeptember 10, 20230

An tabbatar da mutuwar mutane takwas a Rugange da ke ƙaramar Hukumar Yola ta Kudu, a jihar Adamawa, sanadiyar kifewar kwale-kwale a ƙarshen makon nan, kuma  wasu mutane 15 sun ɓace a ruwa ba a gan su ba.

Read more

Masu Adaidaita Sahu Za Su Biya Haraji Kowace Rana

Halima DjimraoSeptember 9, 20230

Gwamnatin jihar Kano ta ce za a dawo da karɓar Haraji kullum a hannun matuƙa baburan adaidaita sahu a faɗin jihar domin samar da cigaba ta ɓangaren sufuri.

Read more

Gwamnatin Kano Za Ta Gina Wa Ƴan Jarida Wuraren Kwana

Halima DjimraoSeptember 9, 20230

Kwamishinan yaɗa labarai na jahar Kano Baba Halilu Ɗantiye, ya tabbatar da cewa suna shirye-shiryen gina wuraren kwana a  gidajen yaɗa labaran gwamnati domin a sawwaƙa wa masu aikin dare su samu wurin bacci.

Read more

Wani Jirgin Sama Ya Saki Hanya A Legas

Halima DjimraoSeptember 9, 20230

Wani jirgin saman United Nigeria Airlines ya zame, ya saki hanyarsa ta sauka da kimanin mita 200 a babban filin jirgin saman Legas na Murtala Muhammad

Read more

Hawan Kilisa A Kano Yanzu Sai Da Izini

Halima DjimraoSeptember 8, 20230

Rundunar yan sandan jahar Kano ta haramta gudanar da hawan Kilisa, da na angwanci da kuma zaman majalisi har sai an nemi izini daga Fadar Sarkin Kano.

Read more

Jami’ar Bayero Ta Yaye Sababbin Likitoci

Halima DjimraoSeptember 8, 20230

A wannan makon ne Jami’ar Bayero ta Kano ta yi bikin yaye daliban da suka kammala karatun koyon aikin likita su 316

Read more

Gwamnatin Jigawa Ta Fara Yaki Da Ambaliya

Halima DjimraoSeptember 7, 20230

Gwamnatin jihar Jigawa ta tabbatar da cewa ta yi nasarar yashe kogin Hadeja a tazarar da ta kai kilomita 60 tare da gina katangar kariya a tsawon kilomita 100 domin magance matsalar ambaliyar ruwa da ake samu a jihar.

Read more

Gwamnan Kano Ya Jinjina Wa Wani Matashi

Halima DjimraoSeptember 7, 20230

Bayan Yusuf ya mayar da waɗannan kuɗaɗe ne kuma, gwamnan jihar Kano ya buƙaci ganawa da shi domin miƙa masa godiyarsa bisa gaskiyar da ya nuna tare da neman sauran matasa su yi koyi da shi.

Read more

Posts navigation

1 … 209 … 279
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama