Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

Akwai haɗa bakin ƴan cikin gida a harƙallar hukumar bogi

Atiku ya zargi gwamnatin Tinubu da kashe Naira Tiriliyan 8.8 ba tare da an tanade su cikin kasafin kuɗi ba.

Gwamnatin Zamfara ta Jinjina wa shugaban NAHCON kan nasarar aikin Hajjin 2026

Mai Shari’a Zainab Bulkachuwa Ta Musanta Batun da Mijinta Ya Yi Kan Yin Alfarma

Muhammad Auwal SuleimanJune 20, 20230

Tsohuwar Shugabar Kotun Daukaka Kara ta Najeriya Mai Shari’a Zainab Bulkachuwa ta musanta kalaman da mai gidanta ya yi na cewa ya yi amfani da damarsa, wajen nema wa abokan siyasarsa Sanatoci alfarma lokacin da take aiki a matsayin alkaliya.

Read more

Hukumar EFCC musanta batun neman tsohon gwamnan jihar Zamfara ruwa a jallo

Muhammad Auwal SuleimanJune 19, 20230

Hukumar da ke yaƙi da yi wa arziƙin ƙasa ta’annati EFCC ta ce ba ta neman tsohon gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ruwa a jallo.

Read more

Wasu Mahara sun kai hari gidan wani shugaba tare da halaka shi da ’ya’yansa 4

Muhammad Auwal SuleimanJune 19, 20230

Wasu Mahara sun kai hari gidan Ardon Birni da kewayen Zariya, Alhaji Shuaibu Mohammed inda suka halaka shi tare da ’ya’yansa guda 4 a daren Asabar.

Read more

Kamfanin KEDCO ya bayyana dalilin da ya sa ake fama da karancin wutar Lantarki a Kano

Muhammad Auwal SuleimanJune 19, 20230

Kamfanin rarraba wutar lantarki na KEDCO ya bayyana cewa matsalar da wasu turakun watu dake tunkudo wutar lantarki daga babban tashar samar da wutar dake shiroro ne yasa ake fuskantar matsalar rashin wutar lantarki a jihar kano Jigawa da kaduna

Read more

Gwamnan Kano ya sake amincewa da nada-naden sabbin mukamai a gwamnatinsa

Muhammad Auwal SuleimanJune 19, 20230

Sanarwar ta ce Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf wanda ake wa lakabi da Abba Gida-gida ya taya su murna tare da cewa nadin nasu ya fara aiki ne nan take.

Read more

Gwamnatin Kano ta biya kudin jarrabawar NECO ga daliban makarantun gwamnati 55,000

Muhammad Auwal SuleimanJune 19, 20230

Gwamnan KANO Injiniya Abba Kabir Yusuf ya amince da biyan kudin jarrabawar NECO ga daliban makarantun gwamnati 55,000 domin samun damar rubuta jarabawar ta kammala makarantar sakandire ta shekarar 2023 (SSCE).

Read more

Gwamnatin Kano Ta Sanar da Aniyarta Ta Farfado da Ganuwar Birnin Kano

Muhammad Auwal SuleimanJune 19, 20230

Gwamnatin jihar Kano ta ce ta shirya tsaf domin gyara yin amfani da baraguzan gine-ginen da aka rushe wajen sabunta ginin ganuwar Kano, a kokarin gwamnatin na maido da wuraren tarihi a jihar.

Read more

Kungiyar Editocin Najeriya Ta Zabi Eze Anaba Na Jaridar Vanguard a matsayin Shugaba

Muhammad Auwal SuleimanJune 19, 20230

Sauran wadan aka zàba sun hada da Hussaina Akila Banshika ta Gidan Radiyo Tarayya da ke Abuja a Matsayin mataimakiyar shugaba, da  Umoru Ibrahim na Jaridar Triumph da ke aka zaba matsayin Mataimakin Shugaba shiyyar Arewa.

Read more

YADDA WATA MATASHIYA TA KARBI ADDININ MUSULINCI A HANNUN WANI MALAMI A GARIN KANO

Muhammad Auwal SuleimanJune 18, 20230

Yadda wata matashiya ta karbi addinin musulinci bayan sauraren wa’azi a garin Kano.

Read more

Angola: ‘Yan sanda sun tarwatsa mutanen dake zanga-zanga kan karin farashin man fetur

Muhammad Auwal SuleimanJune 18, 20230

‘Yan sanda a Angola sun yi amfani da hayaƙi mai sa hawaye wajen tarwatsa gungun mutanen da suka fito suna zanga-zanga kan karin farashin man fetur a ƙasar.

Read more

Posts navigation

1 … 237 … 279
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama