Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

Zulum ya bayyana Gubio a matsayin wanda ya fi so ya gaje shi

Kotu a Kano ta rufe gidan mai da gidajen wanka da wajen siyar da nama saboda karya dokar muhalli.

Gwamnatin Tarayya Za Ta Samar da Intanet Kyauta Ga ‘Yan Najeriya

Muhammad Auwal SuleimanMarch 30, 20230

A jiya ne Majalisar Zartarwa ta Tarayya FEC, ta amince da kashe Naira biliyan N24.20 a wasu kwangiloli biyu domin samar da intanet kyauta a wuraren taruwar jama’a

Read more

Katsina: NDLEA Ta Cafke Wasu Mutane 2 Bisa Zargin Safarar Tabar Wiwi

Muhammad Auwal SuleimanMarch 30, 20230

Hukumar Hana sha da Fataucin Miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA reshen jihar Katsina, ta kama wasu mutane biyu da take zargi da safarar tabar wiwi bayan ta cafke su da kilo 7 na wasu haramtattun kayan maye.

Read more

DSS Ta Gargaɗi Masu Kitsa Shirin Kafa Gwamnatin Riƙon Ƙwarya a Najeriya

Muhammad Auwal SuleimanMarch 30, 20230

Hukumar tsaro ta farin kaya ta Najeriya, DSS ta tabbatar da yunkurin da wasu ke yi domin samar da gwamnatin rikon kwarya a ƙasar, hukumar ta ce tana ganin hakan wani shiri ne na yi wa tsarin demokradiyya kafar ungulu da kuma son jefa kasar cikin rikici.

Read more

Shugaba Buhari Ya Rantsar da Sabon Shugaban Hukumar Rundunar ‘Yan Sanda

Muhammad Auwal SuleimanMarch 30, 20230

Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya rantsar da tsohon shugaban ‘yan sanda Solomon Arase a matsayin shugaban hukumar ‘yan sanda na kasa.

Read more

Wani Ɗan Boko Haram Ya Yi Kuskuren Taka Bam Ɗin da Ya Dasa

Muhammad Auwal SuleimanMarch 30, 20230

Wani mai haɗa wa ƙungiyar Boko Haram, mai suna Awana Gaidam ya rasa ransa bayan ya yi kuskuren taka wani bam da ya binne wa dakarun ƙasar nan domin ya tashi da su, wanda nan take bam ya tashi da shi.

Read more

BIDIYO: YADDA AKA GUDANAR BIKIN BA DA SANDAR MULKI GA SABON SARKIN DUTSE

Muhammad Auwal SuleimanMarch 29, 20230

YADDA AKA GUDANAR BIKIN BA DA SANDAR MULKI GA SABON SARKIN DUTSE

Read more

Jakadiyyar Ingila a Najeriya Ta Koka Game da Ƙarancin Mata a Harkar Siyasa

Muhammad Auwal SuleimanMarch 29, 20230

Jakadiyar Birtaniya a Najeriya Catriona Laing ta ce an ƙi bai wa mata a ƙasar damar da ta kamata wajen ganin sun bayar da gudummawa domin ci gaban ƙasar.

Read more

Jihar Neja: Wasu Mutane 11 Sun Rasa Rayukansu a Wani Haɗarin Mota

Muhammad Auwal SuleimanMarch 29, 20230

Kasa da sa’o’i 24 da rasa rayukan mutane 11 a hanyar Mokwa zuwa Lapai a Jihar Neja, wasu mutane 24 sun mutu a wani hatsarin mota da auku a hanyar Kutigi zuwa Bida a jihar.

Read more

Ba Gaskiya Ba Ne Cewa Atiku Zai Jingine Siyasa – Melaye

Muhammad Auwal SuleimanMarch 29, 20230

Sanata Dino Melaye Ya Ƙaryata Zargin Cewa Atiku Zai Haɗakai da Tinubu

Read more

Shugaba Buhari Ya Taya Zaɓaɓɓen Shugaban Ƙasa Murnar Ranar Haihuwarsa

Muhammad Auwal SuleimanMarch 29, 20230

Shugaba Buhari Ya Taya Zaɓaɓɓen Shugaban Ƙasa Murnar Ranar Haihuwarsa

Read more

Posts navigation

1 … 248 … 260
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama