Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

NDLEA reshen jihar Kano ta ƙone haramtattun ƙwayoyi kilo dubu 12.

Sojojin Najeriya sun ceto ɗalibai da malamai 10 da aka sace a Borno

An kama wasu mutum 7 da ake zargin ƙusoshin Boko-Haram ne a filin jirgin Katsina

Abuja: Masu Garkuwa da Mutane Sun Yi Awon Gaba da Mutane 29

Muhammad Auwal SuleimanApril 26, 20230

Masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba da wasu mutane 29 da suka hada da manya maza, matan aure da yara a kauyen Yewuti, mahaifar tsohon mataimakin shugaban karamar hukumar Kwali, Alhaji Zubairu Jibrin Yewuti.

Read more

Kotu Ta Umarci GT-Bank Ya Biya Muhuyi Rimingado Miliyan 5

Muhammad Auwal SuleimanApril 26, 20230

Kotun ma’aikata ta kasa da ke Abuja ta umarci Bankin (GT) da ya biya korarren shugaban hukumar korafe-korafen jama’a da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, Muhuyi Rimingado,

Read more

Nassarawa: ‘Yan Sanda Sun Kama Mutane 17 Kan Zargin Garkuwa da Mutane

Muhammad Auwal SuleimanApril 26, 20230

Rundunar ’yan sandan Jihar Nasarawa ta yi nasarar kama mutane goma sha bakwai da ake zargi da ayyukan garkuwa da mutane don karbar kudin fansa

Read more

Najeriya Ta Fara Biyan Karin Albashin Kaso 40% Na Albashin Ma’aikatanta

Muhammad Auwal SuleimanApril 26, 20230

Karin albashin ya shafi ma’aikatan da ke karkashin tsarin biyan albashi na bai daya su dubu 144,766, kuma karin zai kai har kan alawus-alawus dinsu.

Read more

Shugaba Buhari Ya Yi Kira Kan Cigaba da Kare Tekun Guinea

Muhammad Auwal SuleimanApril 26, 20230

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya jaddada muhimmanci aiwatar da taron ƙolin ƙasashen yankin tekun Guinea wato “Gulf of Guinea Commission”

Read more

Allah Ya Yi Wa Tsohon Ministan Kwadago,Jigo a jam’iyyar PDP Rasuwa

Muhammad Auwal SuleimanApril 26, 20230

Musa Gwadabe ya rasu ne a Kano yana da shekaru 86 a daren jiya Talata, bayan doguwar jinya, kamar yadda jaridar majiyarmu ta ruwaito.

Read more

Allah Ya Yi Wa Rajistaran Jami’ar Bayero Rasuwa

Muhammad Auwal SuleimanApril 26, 20230

Wannan sanarwa wannan rashi da jami’ar Bayero ta yi, ya fito ne daga hannun Daraktan Hulɗa da Jama’a na Jami’ar Bayero Kano, Malam Lamara Garba.

Read more

Majalisar Ɗinkin Duniya Ta Kwashe Ma’aikatanta Daga Sudan

Muhammad Auwal SuleimanApril 24, 20230

Majalisar Ɗinkin Duniya ta kwashe ɗaruruwan ma’aikatanta da iyalansu daga Khartoum da sauran yankunan Sudan, a cewar wani mai magana da yawun Babban Sakataren ƙungiyar.

Read more

SERAP Za Ta Maka Buhari a Kotu Kan Ɓacewar Gangar Mai 149

Muhammad Auwal SuleimanApril 24, 20230

Kungiyar Sa-Ido Kan Sarrafa Tattalin Arziki Mai Zaman Kanta (SERAP) ta yi barazanar gurfanar da gwamnatin tarayya a gaban kotu, idan har ta gaza gudanar da bincike kan zargin ɓacewar sama da ganga miliyan 149 na danyen man fetur.

Read more

Rundunar Sojin Najeriya Ta Tabbatar da Nasarar Halaka ‘Yan Boko Haram 63

Muhammad Auwal SuleimanApril 24, 20230

Hedikwatar rundunar tsaro ta sojin Nijeriya, ta bayyana cewa, dakarunta sun yi nasarar halaka ‘yan ta’addar Boko Haram 63 tsakanin farkon watan Maris zuwa 15 ga watan Afrilu.

Read more

Posts navigation

1 … 253 … 277
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama