Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

Yan sanda sun buƙaci haɗin kan al’umma wajen yaƙi da shaye-shayen miyagun kwayoyi a Kano

Mutane uku sun mutu a rikicin manoma da makiyaya a Jigawa

KACRAN ta yi wa Tinubu tayin tsarinta na kawar da matsalar tsaro a kwana 45

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya kawo ziyara jihar Kano

Muhammad Auwal SuleimanJuly 16, 20230

A yau ne Gwamnan jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya karɓi baƙuncin Mataimakin Shugaban Ƙasa Alhaji Kashim Shettima.

Kashim Shettima ya ziyarci Kano ne domin kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan marigayi dattijon jihar Alhaji Abubakar Imam Galadanchi.

Read more

An kwantar da firaministan Isra’ila a asibiti saboda rashin wadataccen ruwa a jikinsa

Muhammad Auwal SuleimanJuly 16, 20230

Firaministan Isra`ila Benjamin Netanyahu ya shafe daren da ya gabata a asibiti, a dalilin abin da aka ce rashin isasshen ruwa a jiki.

Read more

Shugaban Najeriya ya bukaci shuwagabannin Afirka su mutunta Dimokradiyya

Muhammad Auwal SuleimanJuly 16, 20230

Shugaba Bola Tinubu ya yi kira ga ɗaukacin shugabannin Afrika da su mutunta ƴancin dimokuraɗiyya da doka-da-oda da kuma wanzuwar siyasa.

Read more

Gwamnatin Najeriya ta ba da kasonta na kasafin kudi na Kungiyar Tarayyar Afirka

Muhammad Auwal SuleimanJuly 16, 20230

Gwamnatin Tarayya ta sauke nauyin da ya rataya a wuyanta na bayar da kasonta ga kungiyar Tarayyar Afirka (AU) ta hanyar ba da cikakken kudin gudummuwarta na shekarar 2023 baki daya.

Read more

Hukumar NEMA ta karbi ‘yan Najeriya masu ci rani 146 daga Jamhuriyar Nijar

Muhammad Auwal SuleimanJuly 13, 20230

Ko’odinetan hukumar ta NEMA Kano, Dakta Nuraddeen Abdullahi ne ya bayyana hakan a lokacin da yake karbar wadanda suka dawo a filin jirgin saman Malam Aminu Kano

Read more

Mai martaba Sarkin Zazzau ya koka kan yadda alhazan Najeriya suka gudanar da Aikin Hajji Bana

Muhammad Auwal SuleimanJuly 13, 20230

 Kasancewar shi  jagoran Alhazan jihar Kaduna a matsayin, Amirul Hajjin bana, ya ce aikin hajjin bana na cike da matsaloli da ya kamata mahukunta su duba domin su sauya salo.

Read more

Gwamnatin Neja ta umarci masu gidaje a kan magudanan ruwa su yi gaggawar tashi

Muhammad Auwal SuleimanJuly 13, 20230

Gwamnatin Neja ta bukaci mazauna yankunan da suka gina gidaje a kan magudanan ruwa da su yi gaggawar tashi don kaucewa ambaliyar ruwa.

Read more

Sarkin Kano Sunusi II, ya bukaci kasashe masu karfin masana’antu su taimaka wa Najeriya

Muhammad Auwal SuleimanJuly 13, 20230

Tsohon Sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi II wanda ya kasance daya daga cikin jakadun Majalisar Dinkin Duniya na muradun ci gaba mai dorewa, ya yi kira ga kasashe masu arzikin masana’antu,

Read more

‘Yan majalisa sun koka game da albashinsu da alawus-alawus bayan cire tallafin man

Muhammad Auwal SuleimanJuly 13, 20230

‘Yan majalisar wakilai na neman a sake duba albashinsu da alawus-alawus din da ake biyansu, biyo bayan cire tallafin man fetur da kuma halin da tattalin arzikin kasar nan ke ciki a halin yanzu.

Read more

Ban mara wa Tinubu baya ba a zaɓen fidda gwani 2023~ shugaban jam’iyyar APC ta kasa

Muhammad Auwal SuleimanJuly 13, 20230

Shugaban Jam’iyyar APC na ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya ce, Shugaba Bola Ahmed Tinubu ba shi ne zabinsa ba a lokacin zaɓen fidda gwani na shugaban ƙasa ba.

Read more

Posts navigation

1 … 256 … 310
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama