Sarkin Kano Sunusi II, ya bukaci kasashe masu karfin masana’antu su taimaka wa Najeriya

Tsohon Sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi II wanda ya kasance daya daga cikin jakadun Majalisar Dinkin Duniya na muradun ci gaba mai dorewa, ya yi kira ga kasashe masu arzikin masana’antu, da su tallafawa kasashen Afirka da kudade don fadada ayyukan wutar lantarki ta hasken rana.

Post masu alaƙa

2027: ADC ta zargi Kwankwaso da yi wa Tinubu aiki

Zaɓen 2027: Rundunar yan sanda jihar Kano ta ba da tabbacin tsaro,tare da yin gargaɗi kan yada labaran ƙarya

NDLEA Ta Kama Mutane 1,860, Ta Kwace Ton 5.4 na Miyagun Ƙwayoyi a Kano.