Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

CP Ibrahim Bakori ya kaddamar da sabon ofishin yan sanda a Falgore.

Sojoji sun hallaka gomman ’yan ta’adda a Zamfara

EFCC na shirin kamani kafin zaɓen 2027 – Amaechi

Shugaban Najeriya ya rattaba hannu kan dokar bashin kudin karatu ga dalibai

Muhammad Auwal SuleimanJune 13, 20230

Shugaban Najeriya ya rattaba hannu kan dokar bashin kudin karatu ga dalibai

Read more

Har yanzu ba Bola Ahmad Tinubu bai bude iyakokin kasar nan ba ~ Hukumar Kwastam

Muhammad Auwal SuleimanJune 13, 20230

Har yanzu ba Bola Ahmad Tinubu bai bude iyakokin kasar nan ba ~ Hukumar Kwastam

Read more

Hon. Tajuddeen Abbas ya lashe zaben shugaban majalisar wakilai ta 10

Muhammad Auwal SuleimanJune 13, 20230

Daga majalisar wakilan Nijeriya kuma, ɗan takarar kujerar kakakin majalisar, wanda kuma shi ne ɗan takarar da Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ke mara wa baya, Hon. Tajuddeen Abbas ya lashe zaben Shugaban Majalisar Wakilai ta 10 da kuri’u 353.

Read more

Sanata Godswill Akpabio ya yi nasarar zama shugaban majalisar dattijan Najeriya ta 10

Muhammad Auwal SuleimanJune 13, 20230

Sanata Godswill Akpabio ya yi nasarar zama Shugaban Majalisar Dattijan Najeriya ta goma, bayan zaɓaɓɓun ‘yan majalisar dattijai sun kaɗa ƙuri’a.

Read more

Dan majalisa Jibrin Ismail Falgore, ya zama shugaban majalisar dokoki ta jihar Kano

Muhammad Auwal SuleimanJune 13, 20230

Falgore ya yi nasarar zama shugaban majalisar ne ba hamayya bayan da dan majalisar Dala na jam’iyyar NNPP ne ya ayyana falgore a matsayin wanda yake ganin dacewarsa wajen shugabantar majalisar.

Read more

Ina dab da yanke shawarar shiga gwamnatin Tinubu ~ Kwankwaso

Muhammad Auwal SuleimanJune 10, 20230

Tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran jam’iyyar NNPP a Najeriya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce ya ji daɗi kan yadda Shugaban Najeriya Bola Ahmad Tinubu yake nemansa don kafa gwamnatin haɗin kan ƙasa.

Read more

‘Yan Sanda Sun Kai Samame Tare da Kwashe Motocin Alfarma a Gidan Tsohon Gwamnan Zamfara

Muhammad Auwal SuleimanJune 10, 20230

Rohotanni sun tabbatar da cewa an gano tare da kwashe motocin alfarma a yayin samamen a gidan tsohon Gwamnan dake rukunin gidajen alfarma na GRA a jiya juma’a.

Read more

Tsohon Gwamnan Kano, Kwankwaso, Ya Mayar da Martani Ga Kalaman Ganduje

Muhammad Auwal SuleimanJune 10, 20230

Tsohon Gwamnan Kano, Rabi’u Kwankwaso, ya ce sun tattauna da Tinubu kan yadda za a iya yin aiki tare, yace amma har yanzu ba su yanke shawarwari ba, sai bayan an ranstar da ‘yan majalisa za su ga yadda za a yi aiki tare.

Read more

Hukumar DSS ta tsare gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele

Muhammad Auwal SuleimanJune 10, 20230

Jami’an Hukumar Tsaro ta farin kaya DSS sun tsare Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Godwin Emefiele, jim kadan bayan Shugaba Tinubu Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da shi.

Read more

NAPTIP: Taron Duba Lafiyar Mutanen da Aka Yi Fataucinsu Zuwa Wasu Kasashen Waje

Muhammad Auwal SuleimanJune 9, 20230

NAPTIP: Taron Duba Lafiyar Mutanen da Aka Yi Fataucinsu Zuwa Wasu Kasashen Waje

Read more

Posts navigation

1 … 273 … 310
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama