Hon. Tajuddeen Abbas ya lashe zaben shugaban majalisar wakilai ta 10

Daga majalisar wakilan Nijeriya kuma, ɗan takarar kujerar kakakin majalisar, wanda kuma shi ne ɗan takarar da Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ke mara wa baya, Hon. Tajuddeen Abbas ya lashe zaben Shugaban Majalisar Wakilai ta 10 da kuri’u 353.

Hon. Abbas ya lashe zaben ne bayan doke abokan takararsa Ahmed Idris Wase da Aminu Sani Jaji a yau Talata.

Post masu alaƙa

2027: ADC ta zargi Kwankwaso da yi wa Tinubu aiki

Zaɓen 2027: Rundunar yan sanda jihar Kano ta ba da tabbacin tsaro,tare da yin gargaɗi kan yada labaran ƙarya

NDLEA Ta Kama Mutane 1,860, Ta Kwace Ton 5.4 na Miyagun Ƙwayoyi a Kano.