Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

Kwamitin zaman lafiya ya gana da yan sandan Kano kan zaɓen 2027.

Duk wanda ke da hannu a harin Amurka kan tsibirin Larak zai ɗanɗana kuɗarsa – Iran

An kashe kwamandojin ’yan bindiga biyu a Katsina

NNPP ta soki masu kiran cewa mataimakin gwamnan Kano ya ajiye aiki

adminJanuary 29, 20260

Jam’iyyar NNPP ta yi Alla-wadai da kalaman kwamishinan yaɗa labarai na jihar Kano, Ibrahim Waiya, wanda ya buƙaci mataimakin gwamnan jihar, Aminu Abdussalam Gwarzo ya ajiye aikinsa. Wata sanarwa da kakakin jam’iyyar a jihar Kano, Ibrahim Karaye ya fitar, ya ce har yanzu kundin tsarin mulki ya bai wa mataimakin gwamnan ci gaba da riƙe […]

Read more

Kwamishina ya buƙaci mataimakin Gwamnan Kano ya yi murabus daga muƙaminsa

adminJanuary 29, 20260

Kwamishinan Yaɗa Labarai da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kano, Ibrahim Abdullahi Waiya, ya ce zai fi dacewa mataimakin gwamnan jihar, Aminu Abdussalam Gwarzo, ya yi murabus daga muƙaminsa matuƙar ba zai goyi bayan Gwamna Abba Kabir Yusuf ba. Waiya, ya bayyana hakan ne a wata hira da aka yi da shi a gidan rediyon […]

Read more

Fasahar Mutum-Mutumi Ya fara Yi Wa Mata Tiyata ta farko a Afrika

Zubaidah Abubakar AhmadJanuary 28, 20260

Wani asibiti a Legas ya fara yi wa mata tiyata da na’uran robot wanda wannan shine tiyata ta farko a Afrika ta Yamma da ake amfani da na’urar ‘Robot’. An yi wa matan tiyatar ne ranar Lahadin da ya gabata wanda hakan ke nuna yadda aiyukkan asibitin ya fadada daga yi wa maza masu fama […]

Read more

Tinubu ya tura jakadu 4 daga cikin 68 da aka tantance

Mujahid Wada GuringawaJanuary 22, 20260

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da tura jakadu huɗu daga cikin jakadu 68 da Majalisar Dattawa ta tantance tare da amincewa da su a watan Disambar da ya gabata. Mai bai wa Shugaban Ƙasa shawara kan yaɗa labarai da dabaru, Bayo Onanuga, ne ya sanar da hakan a cikin wata sanarwa da ya […]

Read more

Muna binciken hanyoyin rage ciyo wa Najeriya bashi — Ministan Kuɗi

Mujahid Wada GuringawaJanuary 21, 20260

Ministan Kuɗi, Wale Edun, ya ce Gwamnatin Tarayya ta ƙuduri aniyar rage yawan ciyo bashi yayin da take daɗa ƙoƙarin jawo masu zuba jari daga ƙasashen waje zuwa Najeriya. Ministan ya bayyana haka ne a tattaunawarsa da kafar yaɗa labarai ta Bloomberg TV a gefen taron Tattalin Arziki na Duniya (WEF) da aka gudanar a […]

Read more

An kashe wutar da wasu gungun yan daba suka kunna a unguwar Rijiya Biyu Kano

Mujahid Wada GuringawaJanuary 21, 20260

An sami nasarar kashe gobarar da ake zargi wasu ‘yan daba sun tayar, a Rijiya biyu  layin Bala DPO dake karamar hukumar  Dala anan jihar  Kano, bayan ta kone dukiya mai yawa. Lamarin dai ya faru ne adaren jiya  Talata, lamarin da ya jefa al’ummar cikin zulumi da tashin hankali. Mazaunin unguwar sun bayyana cewa […]

Read more

An gano wurin da ’yan Boko Haram suke ɓoye man fetur a ƙarƙashin ƙasa

Mujahid Wada GuringawaJanuary 20, 20260

Rundunar Operation Haɗin Kai ta Sojin Nijeriya ta sanar da gano wani wuri da mayaƙan ƙungiyar Boko Haram ke ɓoye man fetur, magunguna da sauran kayayyakin aikinsu a ƙarƙashin ƙasa. Samun wannan nasarar na zuwa ne bayan jerin samamen da dakarun rundunar Operation Desert Sanity suka kai a yankunan Timbuktu Triangle da ke Jihar Borno. […]

Read more

DSS ta kama Malami ‘kan zargin tallafa wa ta’addanci’

Mujahid Wada GuringawaJanuary 20, 20260

Hukumar tsaro ta farin kaya a Najeriya, DSS ta kama tsohon attoni janar kuma ministan shari’a, Abubakar Malami. Wata majiya mai tushe daga hukumar ta tabbatar da cewa DSS ɗin ta kama shi ne bisa zargin tallafa wa ta’addanci, bayan gano makamai da harsasai a gidansa da ke birnin Kebbi. Kazalika, BBC ta zanta da […]

Read more

Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana dalilan dake janyo rashin zartar da hukunci.

Mujahid Wada GuringawaJanuary 19, 20260

Kwamishinan shari’a na jihar Kano Barista Abdulkarim Kabiru Maude, SAN, ne ya bayyana hakan yayin zantarwarsa da wakilin mu yau litinin. Wannan dai na zuwa bayan kisan gillar da aka yi wa wata matar aure da ƴaƴanta shida a unguwar Dorayi Chiranchi, lamarin da ya jefa al’ummar jihar Kano cikin alhini. ‘’ da zaka ga hukunce-hukuncen […]

Read more

Mahaifin wanda ake zargi da jagorantar kisan mutane 7 ya ce a gaggauta yanke masa hukunci

Mujahid Wada GuringawaJanuary 19, 20260

Mahaifin Umar, guda daga cikin matasan da a ke zargi da yi wa Fatima Abubakar kisan gilla, da ya’yanta 6, a unguwar Chiranci Dorayi gidan Kwari, da ke karamar hukumar Kumbotso a Kano, ya ce, ba zai je kotu a yayin shari’a a kan zargin da a ke yi wa ɗan na sa ba. Mahaifin […]

Read more

Posts navigation

1 … 62 … 296
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama