Labarai

Babban Labari Labarai

Hukumomin Tsaro Sun Haramta Hawan Sallah A Kano

Rundunar ƴansandan jihar Kano tare da hadin gwiwar sauran hukumomin tsaro a jihar sun ɗauki matakin haramta bukukuwan hawan salla a Kano. Cikin wata sanarwa da kakakin rundunar ƴansandan jihar SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya fitar ya ce hukumomin tsaron sun ɗauki matakin ne sakamakon dalilai na tsaro. Matakin na zuwa ne bayan da wata […]

Babban Labari Labarai

Gwamnatin Kano Ta Haramta Rubuce-rubuce Ko Lika Hotuna Marasa Ma’ana A Adaidaita Sahu

A wani yunkuri na tabbatar da da’a tare da bin ka’idojin da dokar hukumar tace fina-finai ta samar kan hotuna da kalamai su zamo masu ma’ana, Hukumar Tace Fina-finai ta Jihar Kano karkashin jagorancin Alh Abba El-mustapha ta sanar da haramta lika duk wani nau’in hoto ko kalmomi marasa ma’ana ajikin baburan  Adaidaita Sahu a […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai