Labarai

Babban Labari Labarai

Kungiyar SURE4U Ta Bayar Da Gudunmawar Kayan Aikin Lafiya A Babban Asibitin Hadejia.

  Kungiyar Sure4u ta bayar da gudnmawar kayan da za su taimakawa marasa lafiya, a babban asibitin garin Hadejia dake Jihar Jigawa, don kara inganta harkokin lafiyar al’umma. Jakadiyar SURE4U, Ambasada Bilkisu Babandede, ita ce ta mika kayan ga asibitin, har ta bayyana cewa a koda yaushe kungiyar tana yin hangen nesa dangane da Koken […]

Babban Labari Labarai

Ambaliya : Kungiyoyi Sun Bukaci Gwamnatin Nijeriya Ta Diyyar Wadanda Iftila’in Mokwa Ya Shafa

Kungiyar nan mai rajin farfaɗo da ruhin dimokraɗiyya a arewacin Najeriya wato League of Northern Democrats ta bukaci gwamnatin ƙasar da ta biya diyya ga wadanda iftila’in ambaliyar ruwa ta abka wa a jihar Neja. Kungiyar ta ce duk da gwamnatin tarayya ta ziyarci yankin, amma akwai bukatar ta fara tunanin biyan diyya. Ladan Salihu, […]

Babban Labari Labarai

Babbar Sallah: AIG Ahmed Garba Ya Umarci Kwamishinonin Yan Sandan Kano, Jigawa Su Tsaurara Tsaro

Mataimakin babban sufeton yan sandan Nijeriya dake kula da shiya ta daya wato Zone One Kano, AIG Ahmed Garba, ya umarci kwamishinonin yan sandan dake karkashin kulawarsa da su tabbatar da cikakken tsaro a lokacin bukukuwan salla da kuma bayan ta. Kwamishinonin yan sandan da umarnin ya shafa sun hada da na jihar Kano, CP […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai