Labarai

Babban Labari

Gwamnatin Tinubu Na Yunƙurin Hana Ni Yin Takara — Peter Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa na Jam’iyyar NDC, Peter Obi ya zargi Gwamnatin Tarayya da ƙulla maƙarƙashiyar hana shi yin takara a zaɓen shekarar 2027. Yayin da yake jawabi a wani shirin horas da shugabanci da Ƙungiyar ‘NextGen Mentorship and Leadership Initiative‘ ta shirya a Jami’ar Madonna da ke Okija a Jihar Anambra ranar Juma’a, Obi ya […]

Babban Labari

Kotu ta soke rajistar jam’iyyar NDC

Wata babbar kotun tarayya da ke Lokoja a jihar Kogi ta yi watsi da hukuncin da ta yanke tun farko da ta umarci hukumar zaɓen Najeriya INEC ta yi wa jam’iyyar NDC rajista a matsayin jam’iyyar siyasa. Kamfanin dillancin labarai na Najeriya (NAN) ya ruwaito cewa, mai shari’a Isah Dashen, alkalin kotun ya ce dole […]

Babban Labari

Shaye-shayen miyagun ƙwayoyi ne ke haddasa matsalolin tsaro a Sokoto – Aliyu

Gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu, ya ce shaye-shayen miyagun ƙwayoyi ne ke haddasa kusan kashi 80 na matsalolin tsaro da jihar ke fuskanta. Aliyu ya ce mafi yawan masu aikata laifuka a jihar da ƴanbindiga na amfani da miyagun ƙwayoyi kafin su aikata ta’addanci. Gwamnan wanda mataimakinsa, Idris Mohammed Gobir, ya wakilta ya bayyana hakan […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai